Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/Archive 4
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Tattaunawa
gyara sasheInaso abani tallafin data don na cigaba da inganta shafuka na Wikipedia,commons da dai saura su. Data support din zai taimaka sosai don na kara kwazo amatsayina na mace
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Carter009 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina bukatar data support ne saboda na ƙara dagewa dayin aiki tuƙuru akan inganta manhajar Hausa Wikipedia. Inaneman tallafin data ne dan yataimakamin wajan cigaba da bada gudumar yin editing na hausawikipedia saboda datan danake amfani dashi baya isana yin editing yanda yakamata saboda Ina iyayin editing,tallafin datan zaitaimakamin sosai wajen kara yawan editing dina.Nagode
Tattaunawa
gyara sasheIna neman support ne domin samun sauki wajen saka data don bada cikakkiyar gudunmuwa a Hausa Wikimedia.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Tattaunawa
gyara sasheIna matuqar bukatan wannan agaji neh saboda na inganta manhajar wikepedia kuma tallafin zai yi matukar taimako na ina godiya
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Muhammad Idriss Criteria (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina neman wannan tallafin na data support ne saboda na cigaba da ƙirƙirar muƙaloli da kuma inganta su, haɗe da sanya databox ga muƙalolin da basu dashi da sanya Manazarta a muƙalolin da aka kirkira batare da sanya Manazarta ba daɗe sauran su Insha Allah.
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: M I Idrees (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheHaƙiƙa tallafin data yana matukar taimakawa wajen inganta rubuce-rubuce a manhajar Wikipedia, don haka muna godiya sosai.
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: sadammuhammad11234 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Enah bukatan wanan Agajine na data support sabo da nacigaba da bada nawa gudumuwan A Hausa wikipedia, koma wanan data support din zai temakamin wajan ragemin radadin rayuwa da akeciki yanzu,
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Umar A Muhammad (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina bukatan data ne saboda in cigaba da temaka wa al ummah wajen fahimtar rayuwa da kuma ilmantar da yan uwa,su fahimta Hausa Wikipedia sosai
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Adamu MuhammadAdam 3284 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Enah bukatan wanan data support dine sobada nasamu kwarin guwon Bada gudunmuwata sosai a Hausa Wikipedia
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Naja'atu Bintoo Usman (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Enah matuqar bukatan wanan data Support dine sobada nacigaba Bada gudunmuta wajan Ganin yarina yacigaba da koma bunqasa Hausa Wikipedia ta cigaba a duniya Baki daya koma wanan data support din zai tamakamin sosai a matayina na student, Allah ya cigaba da daukaka Hausa Wikipedia Ameen
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Hauwau sulaiman (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
ina neman tallafin data support ne saboda na inganta Rubutuna a hausa Wikipedia domin taimaka ma yarena na hausa ya shiga ko ina a fadin duniya. ni sabuwar edita ce inason nazama edita da za,ai alfahari da ita wajen rubutu da gyare gyare a hausa Wikipedia, wannan data support ze taimakamin sosai domin na cimma burina na zama shararriyar edita domin bunkasa hausa Wikipedia a fadin duniya ta shiga ko ina , yarena ya shiga ko ina a duniya, inason nayi rubutu da gyare gyare a HAUSA Wikipedia sedai matsalan data kan hanani hakika wannan data support ze taimakamin sosai nagode.
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Aisha Yahuza
Tattaunawa
gyara sasheIna Neman tallafin data ne domin nakara inganta da Kara bada gudunmawa a Hausa Wikipedia domin yaren yakara bunkasa da samun cigaba ya shiga ko Ina a duniya Baki Daya kamar sauran yarukan babba burina shine nazama Daya daga cikin shaharrarrun editoci,wannan data support din zai taimaka min sosae wajen cikar muradi.lokuta da dama rashin data yakan hanani yin editing saboda ni daliba ce Babu wani aikin da nakeyi Wanda zansama kudin Saka data a Koda yaushe hakika wanna data support din zai taimaka min Sosae wajen cigaba da bada guduma a Hausa Wikipedia nagode.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Aisha Yahuza (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheIna Neman tallafin data ne domin nakara inganta da Kara bada gudunmawa a Hausa Wikipedia domin yaren yakara bunkasa a ko Ina cikin duniya kamar sauran yarukan babba burina shine nazama Daya daga cikin shaharrarrun editoci wannan tallafin data zai taimaka min Sosae wajen cikar muradi na.lokuta da dama rashin data yakan hanani yin editing saboda ni daliba ce Babu wani aikin da nakeyi Wanda zansama kudin Saka data a Koda yaushe hakika wanna tallafin data zai taimaka min Sosae wajen cigaba da bada gudunmawa a Hausa Wikipedia nagode.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Tattaunawa
gyara sasheDomin cigaba da wallafe-wallafe, kirkiran sababbin shafuka da kuma fassara shafukan Wikipedia izuwa harshen Hausa.
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Huzaifakumo (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheDomin cigaba da wallafe-wallafe, kirkiran sababbin shafuka da kuma fassara shafukan Wikipedia izuwa harshen Hausa.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Tattaunawa
gyara sasheInabukatar tallafin data ne dan yataimakamin wajan cigabada gudumar editing na hausawikipedia
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: A Sulaiman Z (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheIna neman wannan tallafi na data support ne domin ƙarin samun ƙarfin guiwa wajen bunƙasa Hausa Wikipedia da ƴan uwanta baki ɗaya, ta hanyar ƙirƙirar maƙala da kuma inganta marasa inganci daga cikin makaloli.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Abdoulmerlic (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheNa yi imanin samun damar yin amfani da tallafin Data na Wikipedia Hausa na iya haɓaka ikona na samar da ƙarin sabbin abubuwa da cikakkun bayanai kan batutuwa da dama. Wikipedia tushe ne mai mahimmanci na ilimin gabaɗaya, kuma samun damar yin amfani da shi zai ba ni damar ci gaba da ba da ƙarin cikakkun bayanai lokacin da ake buƙata.
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Ibrahim Sani Mustapha (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina mai neman wannan tallafi ne domin samun damar kara zage damtse wajen ganin cewa nima ina daga cikin waɗanda suke bunƙasa Wikipedia ta hanyar bayar da ilmi da kuma samun ilmi na fanni daban-daban.
Tattaunawa
gyara sasheNeman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: A'isha Sulaiman (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina mai neman wannan tallafi ne domin ƙara samun damar bayar da gudummawa ta na ganin Hausa Wikipedia ta samu ci gaba, ɗaukaka, karɓuwa da kuma bunƙasa a fannoni da dama na ilmi ta Yadda zan kirkiri muƙala da kuma inganta ƙirƙirarru.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Inaso a bani tallafin data ne saboda na samu daman cigaba da gyare-gyare da sauye-sauye a shafin Hausa Wikipedia.
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: M Bash Ne (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Wannan shine karo na na farko da na fara neman tallafin Data, ina fatan zan samu domin na inganta aiyuka na a Hausa Wikipedia.
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Abdurra'uf Uthman (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheEna son en samu tallafin datar nan domin en samu kwarin gwiwa da kuma dama nayin edits da kuma kirkira mukaloli a kan Wikipedia.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Lawilas (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Wannan tallafin ze dan kama a qara karfin editin
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Abubakar Yusuf Gusau (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina bukatan wannan Tallafin na data dan samun inganta shafukan Hausa Wikipedia da sauran shafuka makamancin haka. Wannan data din zaitamaka mun wajen zama ashirye akodayaushe.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Mansir Yusuf (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Inasan a ban wannan tallafin domin kwarin gwiwar cigaba da editing na Hausa Wikipedia, tabbas wannan tallafin zanji dadin shi idan an bani shi
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Devcodeknight (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
ni wani edita na Hausa wikipedia ne, wanda ke da sha'awar bayar da ƙarin gudummawa. Ƙaramin haɗi shi ne kaɗai nake guje wa. Idan ka ba da gudummawa don kuɗin da ake bayarwa, hakan zai taimaka mini in ba da gudummawa sosai.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: zahrah0 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina neman wannan hudunmawan da ake Badawa saboda karuwa Al umma da kumanema Karan kaina Ina karuwa awaken bincike nagode Allah a Bada sa'a
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Hamza DK (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
ina bukatar wannan tallafi don ci gaba da bada gudunmawa a wannan shafin.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: MNAlmansur (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina so in samu wannan tallafi domin in qara azama wajen wallafa sauye sauye a shafikan wiki.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Alameenkhalid200 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina bukatan tallafin domin shara wajen bada gudunmawa a Hausa Wikipedia.zai taimaka wajen kasancewa a koda yaushe a shirye nake wajen bada gudun mawa mai inganci da ma’ana.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Inaneman tallafin data ne dan yataimakamin wajan cigaba da gudumar editing na hausawikipedia saboda a kullum Ina yin editing Sama da guda ashirin 20 arana tallafin daza abani zaitaimakamin sosai wajan chigaba dayin editing
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Inaneman tallafin data ne saboda yataimakamin wajan cigaba da bada gudumar yin editing na hausawikipedia saboda datan danake amfanidash baya isana yin aikin yadda yakamata saboda akullum Ina iyayin editing guda ashirin 20 idan hausawikipedia tabani tallafin datan zaitaimakamin sosai wajan chigaba dayin editing
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Umar-askira (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina neman tallafin data domin cigaba da gudanar da bada gudummuwa a Hausa Wikipedia. Nagode.
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: El-hussain14 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina neman wannan tallafi na data support ne domin inyi aikace aikace don inganta wasu muƙaloli a Hausa Wikipedia da Wikidata sannan ina da shirin daura wasu files a wikicommons, idan aka bani wannan tallafi lalle zan yi amfani da shi ta hanyar da ya dace.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Abdulbasid Rabiu (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Muna bukatar wannan agaji ne badan komaiba saidan Sha'awar kara bunkasa shafukan Wikipedia dama wasu ayyukan da suka shafe ta.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Bembety (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina buƙatar bayanan don kammala labaran da nake ƙirƙira da kuma taimaka wa mutanen da ke bin labarin kada a bar su a baya
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Hafsat Mohammad Sani (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
inason tallafin data be domin shigaba da editing
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Hafsat Mohammad Sani (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina Neman tallafin data be domin shigaba da editing
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Hafsat Mohammad Sani (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina Neman tallafin data domin shigaba da editing
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Hafsat Mohammad Sani (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina Neman tallafin data domin kawo shigaba da editing.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Bkmaina
inna so abani agajin data domin samun Daman,da sauki wajin yin editin.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Hafeez gaiwa (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina nemam wannan tallafin na data ne support ne saboda na cigaba da kirkiran mukaloki da kuma inganta su,hade da sanya databox ga mukalolin da basu dashi da sanya manazarta a mukaloli da a karkira batare da sanya manazarta ba dade saura su insha Allahu
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Galdiz (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Alhamdulillahi Muna Godiya da irin wannan tallafi da ake samu a gaskiya wannan tallafi na data support yana taimakawa sosai wajen bada gudummawa a Hausa Wikipedia musamman a wannan lokacin ina bukatan wannan daata support saboda inci gaba da bada gudun mawa a koda yaushe Allah ya kara taimakawa AMEEEN
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Abraham442 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Assalamu Alaikum a gaskiya wannan abin farin ciki ne ga Al umman mu nafi shekara ina tare da Hausa Wikipedia ban taba sanin wannan tallafi na data support ba a gaskiya wannan tallafi na data zai taimake mu wajen bada gudun mawa a Hausa Wikipedia musamman mu dalibai wani wani zibin munaso mu muyi wani abin amma babu hali Allah ya bada sa’a
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Misbahu Umar (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina bukata data support don na cigaba da gyara da kirkiran wadansu sabin mukalloli a Wikipedia, inganta wikitionary da dai sauransu.Samun support din zai taimaka matuka.Nagode
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Bembety (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Erdnernie (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Na editor ne na hausa wikipedia. nakan yi editing articles dayawa amman wani lokaci ina fuskantar kalubale na rashin isasshen data da zanyi amfani dashi. Sau dayawa nakan tsaida editi din da nake ba dan wai na gaji ba sai dai dan yanayin shan datan da computer takeda ya ta'azzara. hakan yana sanyawa dole ina takaita editin din da nake domin na samu na rage shan data na kuma takaita kashe kudi. Idan na samu wannan support zan tabbatar na kara himmma wajen kara yawa article da kuma yin editin masu kyaun gaske.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: 787IYO (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Data support yana da matukar mahimmanci a wurin jajartun editoci, wannan tallafin zai taimaka musamman mu da muke aiki tuƙuru akan bun ƙasa manhajojin wikipedia, samun wannan tallafin zai taimaka sosai. Nagode
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
}} Inaneman tallafin data ne saboda yataimakamin wajan cigaba da bada gudumawa wajan yin editing na hausawikipedia saboda datan danake amfanidash baya isana yin editing na articles din saboda akullum Ina iyayin editing guda ashirin 20 arana tallafin zaitaimakamin sosai
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Inaneman tallafin data ne saboda yataimakamin wajan chigaba dayin editing na hausawikipedia saboda datan danake amfanidash baya isana yin editing na articles din saboda akullum Ina iyayin editing guda ashirin 20 arana tallafin zaitaimakamin sosai wajan chigaba dayin editing fiye da ashirin 20 din arana sanna zaitaimakamin sosai wajan cigaba da bada gudumawa a commons
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Inaneman tallafin data ne saboda yataimakamin wajan cigaba da bada gudumawa wajan cigaba da yin editing na articles da daura photos a commons saboda datan danake amfanidash baya isana yin editing saboda akullum Ina iyayin editing guda ashirin 20 arana tallafin zaitaimakamin sosai wajan chigaba dayin editing fiye da ashirin din 20 arana
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Jalamcy2023 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Inason tallafin data ne don yataimakamun wajen cigaba da edits a Wikipedia domin tallafin Yana da amfani gareni saboda arana Ina edits dayawa.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Amusa34 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina mai farin ciki na amfana da data support na Hausa Wikipedia don na ƙara jajircewa a gyara da inganta Wikipedia.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Hajjare (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina bukatar wannan taimakon ne don ina Editing d kuma aikin wikidata
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Ina bukatar taimakon data don ina Editing da kuma aikin wikidata
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Legendry3920 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Tattaunawa
gyara sasheina buqatar wannan support din ne domin samun sauqi wajen saka data don bada cikakkiyar gudunmuwa a Hausa Wikimedia.
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Sanusi Gado (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Inaso a bani tallafin data dan na samu cigaba da editing a Wikipedia.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Danaljannah1 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina bukatar data support ne saboda na ƙara dagewa dayin aiki tuƙuru akan inganta manhajar Hausa Wikipedia. Nagode
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Baban Sadiq 2 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina bukatar tallafin Data domin ya taimaka min wajen cigaba da yin editing dina
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Aminu Ya'u (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina bukatar tallafin kudin siyen data ba dan komi ba sai dan in ci gaba da aikin da nike a kai na editin a Hausa Wikipedia. Hakika wannan tallafin zai taimaka matuka domin gudanar da yyukana cikin sauki.
Ina fatan zan samu wannan tallafi, kuma hakika idan na samu zan yi murna da far in ciki.
Na gode
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: A Salisu (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Haƙiƙa wannan tallafin zai taimaka min wajen cigaba da yin editing a Hausa Wikipedia dama bani damar kwarin gwiwa cigaba da abubuwan Wikipedia idan har har na samu wannan tallafin.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Asmee s danja
ina bukatar tallafin kudin siyan data domin cigaba da editing a Hausa Wikipedia
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Asmee s Danja
ina bukatar tallafin kudin siyan data domin cigaba da editing a hausa Wikipedia
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Aminu Badamasi (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
inasan aban wannan tallafin domin zai taimaka min wajen cigaba da editin a hausa wikipedia nagode
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: mrymaa (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
saboda in Kara fadada gyare gyren da nakeyi a Wikipedia
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Hafsat3639 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina so abani tallafin data support ne saboda in samu daman kara bada himma wajan kirkiran sababbun abubuwa a hausa wikipedia.Allah ya bamu sa'a Ameen
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: dev__moha2507 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina neman intanet data ne saboda ina so in Ciga ba da bada gudunmuwa a hausa wikipedia
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Inaneman tallafin data ne saboda yataimakamin wajan cigaba da yin editing na articles din saboda datan danake amfanidash baya isana saboda akullum Ina iyayin editing guda ashirin 20 arana tallafin zaitaimakamin sosai wajan cigaba da yin editing na hausawikipedia
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: shaakir (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
tallafin datan zai qara mana 'kwarin gwiwa wajen yin aikace aikace a matsayin edita, da kuma qarin sauki wajen halartar taro da ake gabatarwa na yanar gizo
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: *Umabruka (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
- Ina son aba ni tallafin ne saboda nasamu na kawo karin bayyanai, da edit cikin wikimedia
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Gidadorabia (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Ina neman a ba ni tallafin data ne saboda na samu damar cigaba da gyare-gyaren mukaloli da kuma kirkirar sabin mukaloli a shafin Hausa Wikipedia.
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Jalamcy2023 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
Inason tallafin data ne don yataimakamun wajen cigaba da edits a Wikipedia domin Ina edits dayawa
Neman intanet data
gyara sasheAn amince |
User: Saudarh2 (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
saboda samun karin karfin gwuiwa wajen edit a hausa wikipedia
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Abdulmuddalib labarahim Salisu (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
ina bukatar wannan tallafin domin kwarin gwiwar cigaba da editing a hausa wikipeia
Inada bukatar data sport don shigaba edited na hausa Wikipedia
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Babu username
Neman intanet data
gyara sasheBa'a amince ba |
User: Adamu ab (shafin tattaunawa • hausa edits • statistics • logs • accounts na wiki • imel • wikimedia edits )
ina neman data saboda shigaba da edited na sabin hausa Wikipedia