Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Devcodeknight! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:03, 18 ga Faburairu, 2023 (UTC)Reply

Sabi

gyara sashe

Aslm @Devcodeknight,

Barka da dare, da fatan kana lafiya. Muna matuqar godiya da gudummawarku a wannan shafi na Hausa Wikipedia, da fatan zaku tsaya ku cigaba da bada gudummawarku. Wannan mukala Sabi bata da isassun hujjoji da zasu tabbatar da ingancinta a matsayin mukala mai zaman kanta, saboda haka muna kokwanto ko ya kamata wannan mukala ta tsaya a matsayin mukala mai zaman kanta, ko kuwa za'a hade ta da mukalar karamar hukumar Kaita. Zamuyi mata alamar gyara kafin mu yanke hukuncin, kafin nan zaku iya inganta ta.

Fatan alheri.Patroller>> 20:19, 9 ga Yuni, 2023 (UTC)Reply

Gyara

gyara sashe

Barka da aiki @Devcodeknight, sannu da kokarin gina shafin Hausa Wikipedia. Naga aiyukan ka kuma na fuskanci akwai wasu gyare-gyare da kurakurai da kake aiwatarwa. Misali wajen saka Manazarta kana yin kuskure, ba'a yin references da articles na Wikipedia. Don haka ka dena saka references da Wikipedia Article. Duba Wannan shafin domin sanin yadda ake saka Manazarta. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 07:43, 5 Satumba 2023 (UTC)Reply