Barka da zuwa!

gyara sashe
 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Umar-askira! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Em-em talk 18:06, 31 ga Janairu, 2021 (UTC)Reply

Inganta Mukaloli a Hausa Wikipedia

gyara sashe

Assalamu alaikum, Suna na Anasskoko daya cikin Admin masu kula da al'amuran Hausa Wikipedia, naga kokarin ka sosai akan mukalolin daka ke ta kirkira, wanda hakan abune mai kyau, kuma ina maraba da hakan, amman wata hanzari ba gudu ba, wasu daga cikin mukalolin ka basu da Reference/Manazarta koda ko kwara daya ne, wanda hakan tsaiko ne ga Hausa Wikipedia sanna tsaiko ne a gareka domin cin gasar da kake fafatawa a ciki, shawara ! ka ringa samar da reference/Mmanazarta a kowanne mukala da ka kirkira domin Hausa Wikipedia tayi kyau, kaima ka samu daman lashe cin zakaran gasar Wikipedia@20.

Ka sani rashin samar da reference na haifar da matsaloli masu yawa ga Hausa Wikipedia da kuma kai karan kanka a matsayinka na dan wasan gasar Wikipedia@20, Ina so in karfafa maka gwiya domin ka gyara mukalolinka domin lashe gasar da kake wasa ciki, domin kuma ci gaban Hausa Wikipedia.

Samar da reference abune mai sauki, kawai kaje yanar gizo ka samo su, ko kuma daga littattafai, idan hakan ya maka wahala to akwai wata hanya mai sauki, ka bude tab/shafin browsing biyu a wayar ka ko Kwamputar ka , tab na farko ka bude shafin mukalar a English Wikipedia, tab na biyu kuma ka bude shafin a Hausa Wikipedia, sai ka ringa copying link address din English Wikipedia kana generating din shi a shafin Hausa Wikipedia ta hanyar Cite dake sama a lokacin Editing, ka tabbatar da cewa ko wacce link adress ta zauna a mazauninta.

Idan kuma kana bukatan karin bayani kamin magana a shafina na tatt,unawa User talk:Anasskoko domin taimako ko kuma karin bayani, ina maka fatan alheri a Hausa Wikipedia da kuma gasar Wikipedia@20, Nagode! daga naka.-- An@ss_koko(Yi Magana) 14:22, 11 ga Maris, 2021 (UTC)Reply

Gasar Hausa Wikipedia

gyara sashe

Assalamu alaikum @Umar-askira,

Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode.-- An@ss_koko(Yi Magana) 11:17, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)Reply