Legendry3920
Barka da zuwa!
gyara sasheNi Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Legendry3920! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:01, 30 ga Janairu, 2023 (UTC)
Tarihin Katsina
gyara sashekatsaina babban garine mai matukar girma da dumbin tarihi Legendry3920 (talk) 11:52, 18 ga Faburairu, 2023 (UTC)
Manazarta
gyara sasheAslm @Legendry3920, barka da kokari. Naga kana ta kirkirar makala batare da saka manazarta ba, Ina son yi maka tuni ne akan ka rika saka Manazarta/References akan dukkan makalar da ka fassara daga turanci, saboda hakan na da matukar amfani. zaka je asalin shafin da ka fassara ka dauko manazarta sai ka saka ashafin da ka fassara. Idan baka san ya zaka saka ba kana iya yi mani magana. Nagode. BnHamid (talk) 10:21, 11 ga Maris, 2023 (UTC)
Azumi
gyara sasheBarka da aiki @Legendry3920, a tsakanin nan kana ta ƙirƙirar maƙalolin da suka shafi Azumi, wannan aiki ne mai kyau. Amma ina so na nuna maka cewa maimakon kirkirar sabuwar makala da suka danganci azumi zai fi kyau ka rinka kirkirar su a matsayin Sashe karkashin wannan Maƙalar. Ina baka shawara da duk lokacin da zaka kirkiri wata makala da take da alaka da Azumi a Musulunci to ka yi ta a matsayin Sashe karkashin makalar da na nuna maka. Sannan kuma a matsayin mai gudanarwa na wannan shafin ina sanar da kai cewa aiyukan ka suna kyau kuma muna fata za ka cigaba da bayar da gudummawa a wannan shafi. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 08:53, 30 ga Maris, 2023 (UTC)
Mukala: Zuwan Turawa
gyara sasheAslm @Legendry3920, ina mai maka barka da warhaka kuma ina jinjjna maka bisa gudummawarka. Wannan mukala da ke sama Zuwan Turawa naga gabaki daya rubutun wani shafi ne ka kwaso k zuba yadda yake. To ina so in janyo hankalinka kan abu biyu, copyright da kuma plagiarism. A wannan al’amari kayi violating wadannan dokoki, saboda ba’a kwafo rubutu yadda yake dari bisa dari. Yadda zakayi sai ka rubuta shi da naka Hausan da fahimtar.Patroller>> 09:39, 3 ga Afirilu, 2023 (UTC)
Gyara akan saka manazarta
gyara sashe@Legendry3920, barka da kokari... Naga kaine ka kirkira mukala mai taken Cole Palmer, amma baka saka mata manazarta ba..yakamata mu ringa kokarin inganta ayyukanmu da madogara..nagode Saifullahi AS (talk) 06:28, 28 Disamba 2023 (UTC)
Goge Shafi: Yakin Sakkwato
gyara sasheAslm, za'a goge wannan shafin mai suna a sama wanda ka kikira saboda rashin ma'ana ko muhimmanci. Patroller>> 20:25, 12 ga Yuni, 2024 (UTC)