Galdiz
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Galdiz ! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. Anasskoko (talk) 16:47, 24 Nuwamba, 2019 (UTC)
Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community
gyara sasheMuna gayyatan kudan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!
Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani..Em-mustapha t@lk 16:48, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)
Allah ya kaimu Umar a usman (talk) 12:02, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)
Barka da ƙoƙari
gyara sasheNaga idan kayi gyara sai ka goge wasu masu amfani, a wani wurin ma share sashen dukka kake yi! Misali, zaka ga na mayar da yawancin gyararrakin. Ka kula sosai. Em-em talk 16:25, 26 ga Afirilu, 2021 (UTC)
Gasar Hausa Wikipeda
gyara sasheAssalamu alaikum @Umar a usman,
Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode.-- An@ss_koko(Yi Magana) 11:22, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)
Gyara akan saka manazarta
gyara sashe@Galdiz barka da kokari, naga kaine ka kirkiri mukalar Saladin Governorate, amma baka saka manazarta ko daya ba, yakamata mu fahimci mahimmancin manazarta. Saifullahi AS (talk) 09:41, 11 ga Yuni, 2023 (UTC)
Invitation to Rejoin the Healthcare Translation Task Force
gyara sasheYou have been a medical translators within Wikipedia. We have recently relaunched our efforts and invite you to join the new process. Let me know if you have questions. Best Doc James (talk · contribs · email) 12:34, 13 August 2023 (UTC)
Canza taken mukala
gyara sashe@Galdiz Barka da Kokari, Inason inyi amfani da wannan damar domin jawo hankalinka, akan taken da mukeba mukala. Naga ka fassara mukalar mai taken Rabies da taken Ciwon hauka. Amma yanzu na mayar dashi a Ciwon Rabies...Dalili kuwa shine wannan ciwo ba ciwon hauka bane kamar yadda ka fassara...inaga idan bamusan sunan abuba da hausa kamata yayi mu rika barinsa da turancinsa a kan mubashi fassarar da ba ita bace.Saifullahi AS (talk) 12:29, 11 Oktoba 2023 (UTC)
Thank you for being a medical contributors!
gyara sasheThe 2023 Cure Award | |
In 2023 you joined us as a medical translator. Thank you from Wiki Project Med for helping bring free, complete, accurate, up-to-date health information to the public. We really appreciate you and the vital work you do! Wiki Project Med Foundation is a thematic organization whose mission is to improve our health content. Consider joining here, there are no associated costs and we look forwards to working together in 2024. |
Thanks again :-) -- Doc James along with the rest of the team at Wiki Project Med Foundation
Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don zaɓar membobin U4C na farko
gyara sashe- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Ya ku 'yan Wikimedia,
Kuna karɓar wannan saƙo saboda a baya kun shiga cikin tsarin UCoC.
Wannan tunatarwa ce cewa lokacin jefa ƙuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) yana ƙare ranar 9 ga Mayu, 2024. Karanta bayanin akan Shafin jefa ƙuri'a akan Meta-wiki don ƙarin koyo game da zaɓe da cancantar masu jefa ƙuri'a.
Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka keɓe don samar da daidaito da daidaiton aiwatar da UCoC. An gayyaci membobin al'umma don gabatar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, da fatan sake duba Tsarin Dokan ta U4C.
Da fatan za a raba wannan sakon tare da membobin al'ummar ku don su ma su shiga ciki.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,