Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Adamu ab! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:28, 10 ga Augusta, 2023 (UTC)Reply

Tarihi Nazari

gyara sashe

Aslm, da fatan kana lafiya. Muna godiya da gudummawarka kuma muna kara karfafa maku gwiwa a madadin wannan Gidauniya cewa zaku tsaya ku cigaba da bayar da gudummawar ku. Wannan mukala Tarihi Nazari akwai makamaiciyar ta a shafin Hausa WIkipedia Tarihin ɗan-Adam saboda haka zamu goge ta. Amma idan akwai wata tambaya ko karin bayani kana iya tuntuba ta ko wani kwararren edita.

Nagode

Patroller>> 11:15, 29 ga Augusta, 2023 (UTC)Reply

@Uncle Bash007 ok no bac 105.113.107.147 16:22, 1 Satumba 2023 (UTC)Reply