Bembety
Barka da zuwa!
gyara sasheNi Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Bembety! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~bembety); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:01, 20 Disamba 2022 (UTC)Bembety (talk) 15:12, 30 Disamba 2022 (UTC)Bembety
- Na yi amfani da ƙoƙari na don ƙirƙirar wannan. Don Allah (Sir/ma) idan ka ga abin da na ƙirƙira a kan shafin za ka iya goge shi, za a lissafta shi a matsayin chellenge da riba a gare ni, don ƙara gwadawa a gaba. Na gode. Bembety (talk) 02:40, 2 ga Janairu, 2023 (UTC)
OK nagode Bembety (talk) 02:51, 2 ga Janairu, 2023 (UTC)
Assetz Capital
gyara sasheBarka da war haka Bembety, babu isassun hojjoji masu karfi a wannan shafi Assetz Capital kuma babu ma'ana sosai ko kuma ya kunshi talla. Saboda haka zamu goge shi. Idan akwai jayayya zamu iya muhawara a shafin tattaunawa na shafin.Patroller>> 02:06, 2 ga Janairu, 2023 (UTC)
- Na yi amfani da ƙoƙari na don ƙirƙirar wannan. Don Allah (Sir/ma) idan ka ga abin da na ƙirƙira a kan shafin za ka iya goge shi, za a lissafta shi a matsayin chellenge da riba a gare ni, don ƙara gwadawa a gaba. Na gode. Bembety (talk) 02:39, 2 ga Janairu, 2023 (UTC)
Bembety
gyara sasheI Mustapha AbdulGaniyu Kehinde, daga Legas Nigeria a halin yanzu a jihar Gombe, Gombe babban birnin jihar Gombe, na tafi Jami'ar Olasibi Onabanjo, kuma na kammala karatun digiri na biyu a fannin tattalin arziki na zamantakewar al'umma 2018 kuma na yi aiki a jihar Gombe, Gombe. Ni marubuci ne kuma na rubuta abin da mutane za su amfana da shi ba abin da zai sa mutane su yi mani mari ba, ba wai kawai na rubuta ba amma duk abin da na rubuta na musamman ne kuma mutane za su ci riba daga gare shi. ina da shekara 32. Sunana mai amfani a nan Bembety; yana nufin duk wani rashin jin daɗi nasara ce kuma kuma kalubale ne da albarka. Bembety (talk) 13:12, 6 ga Janairu, 2023 (UTC)
Goge mukala
gyara sasheBarka da aiki, za kaga na goge shafin da kake gyara a kai na Niger State hakan ya faru ne saboda akwai shafin Jihar Neja a Hausa Wikipedia. Kafin ka kirkiri sabuwar maƙala akwai bukatar ka tabbata babu irin ta a Hausa Wikipedia. Domin karin sani kan yadda ake rubuta makala duba wannan shafin. Ina fata hakan ba zai dusashe ƙarƙashin ka ba. Nagode| Gwanki(Yi Min Magana) 17:52, 6 ga Janairu, 2023 (UTC)
Ben dokar
gyara sasheHello @Bembety, da fatan muna lafiya. Akwai mukala da kuka kirkira Ben dokar wanda asalin mukalar Ben Doak ce. Yana da kyau matuka mu rika lura da take (title) din mukalu musamman yayin fassara ta content translation tool. Da fatan zaku cigaba da bada gudummawarku Patroller>> 10:21, 27 Mayu 2023 (UTC)
- Nagode sosai da wannan sako kuma zanyi aiki dashi in Allah ya yadda Bembety (talk) 13:10, 27 Mayu 2023 (UTC)
TekuTekunn
gyara sasheAslm @Bembety, wannan mukala TekuTekunn bata karantuwa, taken shafin bai kama da wani teku ba kuma mukalar bata da ma'ana, saboda haka zamu goge ta. Kana iya sake fassara ta amma yadda ya kamata.Patroller>> 09:11, 14 Satumba 2023 (UTC)
- Wa alaykum sallam.Tekun Yana nufin ocean.
- Zan sake yin aiki a kai Bembety (talk) 10:11, 14 Satumba 2023 (UTC)
Alamar goge shafi
gyara sasheAslm @Bembety, wannan mukalar da ka kirkira Paleoclimatology an yi mata fassara mara inganci. Saboda haka munyi mata alamar gogewa, idan ba'a gyara ta ba a cikin wasu 'yan kwanaki za'a goge ta. Patroller>> 06:24, 24 Satumba 2023 (UTC)
Sunan Makala
gyara sasheBarka da yau @Bembety, naga kana fassara makala hakan ya yi, sai dai ina so ka sani kana sauya Sunan makalar da ta shafi mutane da wani suna ya kamata ka fahimci idan sunan makala na mutum ne yadda ya ke a inda ka fassarao maƙalar, haka zaka barshi ko da kau sunan ba da Yaren Hausa ba ne. Dafan ka fahimta kuma zaka kiyaye. Nagode. BnHamid (talk) 20:50, 19 ga Janairu, 2024 (UTC)
- godiya ga sanarwar Bembety (talk) 22:34, 19 ga Janairu, 2024 (UTC)
Yawan ƙirƙirar maƙala da fassara marasa inganci!
gyara sasheBarka da ƙoƙarin ƙirƙirar shafuka a Wikipedia. Ina son jawo hankalin ka akan yawan ƙirƙirar maƙaloli da kake yi marasa ingancin fassara, na duba duka jerin shafukan da ka ƙirƙira, wanda duk fassarar su babu inganci. Mafi yawan muƙalolin da ka ƙirƙira akan mata ne, amma duk ka maida su maza. Ina fatan zaka duba ka sake inganta fassarar, ko za'a goge su. Em-mustapha talk 14:32, 22 ga Afirilu, 2024 (UTC)
- godiya ga sanarwa. amma don Allah zan yi farin ciki idan wani edita zai inganta labarin.. godiya mr President. Bembety (talk) 13:34, 24 ga Afirilu, 2024 (UTC)