Tunatarwa

gyara sashe

Assalamu alaikum ɗan'uwa barkanka da wannan lokaci ya kake ya kuma aikace-aikace da fatan kana lafiya ameen. Naga Kanada ƙoƙarin ƙirƙirar maƙaloli sosai kuma muna maraba da ire-iren ku Allah ya ƙara basira ameen. Naga ka ƙirƙira maƙala mai suna Lambu, wannan maƙala tanada buƙatar ka inganta sosai sannan kayi cikakken bayani yadda duk wanda ya karanta zai fahimta me ake nufi da lambu. Sai kuma ka lura nan gaba duk lokacin da zaka ƙirƙira ko fassara wata maƙala sai kayita da inganci sosai gami da sanya Manazarta da sauran abubuwan da zasu Inganta ta. S Ahmad Fulani 22:24, 18 ga Faburairu, 2022 (UTC)Reply

Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibrahim Sani Mustapha! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 00:01, 30 Oktoba 2021 (UTC)Reply

Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?

gyara sashe

Hi! Ibrahim Sani Mustapha

The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.

The Universal Code of Conduct (UCoC) provides a baseline of acceptable behavior for the entire movement. The revised enforcement guidelines were published 24 January 2022 as a proposed way to apply the policy across the movement.

Please vote here

Regards, Zuz (WMF) (talk) 10:23, 15 ga Maris, 2022 (UTC)Reply

Hukumar Sojojin Nigeria - Akwai mukalar a Shafin Hausa Wikipediya

gyara sashe

Assalam.. da fatan ka tashi lafiya. Wannan mukala Hukumar Sojojin Nigeria da ka kirkira akwai ta tun tuni a shafin Hausa Wikipedia da suna Rundunonin Sojin Najeriya. Saboda haka zan goge wanda ka kirkira saboda wancan ya fi inganci. Da fatan baza ka karaya ba saboda ka'ida ce ba a barin shafin biyu iri daya.

Jumu'at Kareem. Patroller>> 05:58, 24 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Ok ina godiya Ibrahim Sani Mustapha (talk) 11:59, 24 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Godiya

gyara sashe

Assalamu Alaikum @Ibrahim Sani Mustapha. Na ga goyan bayanka da na ke neman Admin. Hakika na yi farin ciki, kuma hakan zai taimaka don samun wannan dama. Already na yi niyyar sanar da kai privately ta WhatsApp, sai na ankare har kayi supporting... Ina godiya. BnHamid (talk) 17:27, 28 Satumba 2024 (UTC)Reply

Babu komai BnHamid ina ganin ƙoƙarin ka sosai tun tuni naso inyi maka magana akan ka nemi Admin na dindindin saboda kokarin da kake yi wajen sanya ido akan ayyukan Wikipedia saboda nayi mamaki danaga Admin dinka yana da lokacin karewa danaga kuma ka nema sai naji dadin haka shi yasa nayi support.Allah ya bada Sa'a. Ibrahim Sani Mustapha (talk) 21:31, 28 Satumba 2024 (UTC)Reply