Abdoulmerlic
Barka da zuwa!
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdoulmerlic! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode.~~~~ BnHamid (talk) 18:06, 13 Disamba 2023 (UTC)
Gyara
gyara sasheBarka da aiki @Abdoulmerlic, akwai kurakurai wajen gyare-gyaren da kake yi. Ka daina kirkirar sabuwar makala har sai ka gama gyara wadda ka fara. Wannan sakon gargadi ne, ina maka fatan Alkhairi tare da fatan jin dadin editing. Gwanki(Yi Min Magana) 16:33, 27 ga Afirilu, 2024 (UTC)
- Insha Allah sir, ngd kwarai da gyaraman i will be looking forward to be more carefull and accurate next time nagode kwarai Abdoulmerlic (talk) 15:58, 30 ga Afirilu, 2024 (UTC)