Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Hafsat Mohammad Sani! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:30, 27 Mayu 2023 (UTC)Reply

Katarina Newman

gyara sashe

Aslm @Hafsat Mohammad Sani, da fatan kina lafiya. Muna jinjina da godiya da gudummawa da kuke badawa a wannan shafin da fatan zaki tsaya ki cigaba da bada gudummawarki. Wannan mukala ta Katarina Newman tana da gyararraki da dama kasancewa ita macece amma an cigaba da amfani da wakilin sunan namiji (ya, shi etc.) sannan kuma muna tantama akan babu isassun hujjoji a wannan shafi, saboda haka munyi mata alamar gogewa. Amma zaki iya inganta ta ko kuma ki kawo hujjar cancantar ta. Nagode.Patroller>> 09:42, 15 ga Yuni, 2023 (UTC)Reply

Gyara akan mukalar "Asenath Barzani"

gyara sashe

Assalamu Alaikum@Hafsat Mohammad Sani, Barka da kokari, da baka gudummuwa. kin fassara mukala mai sunan Asenath Barzani, amma akwaii sashe da dama wanda kin saka shi a yare na turanci ba hausa ba. yakamata mu rika taka tsantsan sosai wurin inganta ilimin da muke kokarin yadawa, Nagode Saifullahi AS (talk) 07:13, 4 ga Yuli, 2023 (UTC)Reply

Kasuwar faranti

gyara sashe

Aslm @Hafsat Mohammad Sani, da fatan kin tashi lafiya. Wannan mukala Kasuwar faranti da kika fassara akwai gyararraki da dama tun daga jigon (title) har zuwa ma’anar fassara. Saboda haka zan goge ta, amma kina iya inganta ta. Da fatan zaki cigaba da bayar da gudummawar ki.Patroller>> 08:20, 31 ga Augusta, 2023 (UTC)Reply

Gyaran rubutu

gyara sashe

Aslm @Hafsat Mohammad Sani, sannu da aiki kuma a madadin wannan shafi na Hausa Wikipedia ina godiya da jinjina maki sa gudummawar da kike ba da wa a wannan shafin. Na lura da wani dan gyara a shafukan da kika gyara, baki bayar da sarari bayan wakafi ko aya (comma or full stop); misali Uche na iya nufin,sunan mutum,ko iyali - a maimakon Uche na iya nufin, sunan mutum, ko na iyali).

Da fatan kin gane gyaran. Nagode.Patroller>> 09:13, 31 ga Augusta, 2023 (UTC)Reply

Kogin Loyuro

gyara sashe

Aslm @Hafsat Mohammad Sani, wannan mukala da kika kirkira da turanci a shafin Hausa kuskure ne. Idan kina so ki koya yadda ake fassara to kin tuntube ni ko wani kwararren edita. Saboda haka zan goge shafin.Patroller>> 14:28, 8 Satumba 2023 (UTC)Reply

Gyara

gyara sashe

Barka @Hafsat Mohammad Sani, ina mai tuna mana da mu riƙa fassara makala duka kafin mu nufi fassara wata.

Makaloli da ki ke kirkirowa suna bukatar gyara sosai, da fatan za ki inganta su. Sannan ki riƙa karasa makalar da kika fara fassarawa kafin ki nufi wata. BnHamid (talk) 10:34, 30 ga Yuni, 2024 (UTC)Reply