Barka da zuwa!

gyara sashe
 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Hafsat3639! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.Em-mustapha talk 12:47, 5 ga Faburairu, 2022 (UTC)Reply

Mukala: Tallatawa

gyara sashe

Aslm @Hafsat3639, da fatan kina lafiya. Wannan mukala taki na canza mata suna zuwa Talla, don yafi dacewa da ita. Sannan kuma akwai gyare-gyare kasancewa ya kamata ace nukalar ta fi haka. Misali, talla na iya nufin tallata haja, tallar fina-finai, talla da yara suke. Saboda haka kina iya fadada ta don cancantar zama mukala mai zaman kan ta. Patroller>> 10:53, 13 Satumba 2023 (UTC)Reply

Ok nagode sosai insha Allah I will take note of it. Hafsat3639 (talk) 22:58, 13 Satumba 2023 (UTC)Reply