Tattaunawar user:Jnr 11
Barka dae
Barka da safiya
gyara sasheIna maka fatan alheri Devlosopher (talk) 07:45, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)
- Barka dai Abdurra'uf Uthman 10:03, 7 Disamba 2023 (UTC)
Barka da zuwa!
gyara sasheNi Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdurra'uf Uthman! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)
Barka da aiki
gyara sasheSannu da aiki User:Jnr 11, Akwai yiwuwar zan goge da yawa daga cikin maƙalolin da ka kirkira saboda ka yi su ba tare da bin ƙa'idodin kirkirar makala a Wikipedia ba. Domin sanin yadda ake kirkirar makala shiga Yadda ake rubuta mukala. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 16:28, 19 ga Augusta, 2023 (UTC)
- Alright Mr Gwanki. Na gode da gyaran da kayi mun, sannan na fara gyara articles ena da kuma bin ka'idojin edits. Edan da dama zaka iya accessing ka gani. Thanks sir. Abdool_jnr (talk) 18:33, 3 Satumba 2023 (UTC)
Sashe ɗaya.
gyara sasheAslm, @User:Jnr 11 naga kana ta fassara makalaloli, hakan abu ne me kyau. Sai dai ya kamata ka kara inganta/faɗaɗa dukkan wata makala da ka fassara/kirkira, duba da idan kayi Sashe ɗaya ko biyu (Paragraph), sai ka barta ka tafi kayi wata kuma.
Ya dace, Misali idan makala ta Turanci na da sashe kamar 10-(10 Paragraph) to ka tabbatar kayi dukkan wannan Paragraph 10 kafin ka kuma, koma fassara wata maƙalar kuma, ko da a hankali ne ba lalle sai a rana ɗaya-lokaci ɗaya ba, kafin ka nemi fassara/ƙirƙir wata kuma ba. Da fatan za'a kula. Nagode. BnHamid (talk) 06:02, 1 Nuwamba, 2023 (UTC)
- Waslm. Na gode sossai insha'Allah zan yi qoqarin hakan. ngd. Abdool_jnr (talk) 08:00, 26 Nuwamba, 2023 (UTC)
Gyara
gyara sasheBarka dai User:Jnr 11, Sannu da kokari. A baya bayan nan naga kana yawan kirkirar maƙaloli amma babu Manazarta ko References ka sani dukkan maƙalar da bata da Manazarta to bata cika sharadin Wikipedia ba. Akwai yiwuwar za'a goge dukkan maƙalar da kayi ta babu Manazarta ko kuma a kulle ka daga cigaba da gyara a Hausa Wikipedia. Domin sannin yadda ake saka Manazarta ka shiga Wannan shafin. Gwanki(Yi Min Magana) 11:38, 12 Disamba 2023 (UTC)