Hafeez gaiwa
Barka da zuwa!
gyara sasheNi Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Hafeez gaiwa! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:35, 4 Satumba 2023 (UTC)
Gaisuwa
gyara sasheBarka @Gaiwa sannu da kokari Pharouqenr (talk) 16:57, 1 Oktoba 2024 (UTC)
Gyara
gyara sasheBarka da aiki @Gaiwa, akwai kura kurai game da yadda kake kirkirar makaloli a Hausa Wikipedia.
- Fassara mara inganci
- Rashin saka ingantacciyar Manazarta
- Kuskuren rubutu
Dan haka akwai bukatar ka karanta Wannan shafin kafin ka cigaba da yin kowane gyara a Hausa Wikipedia. -Gwanki(Yi Min Magana) 23:48, 5 ga Yuni, 2024 (UTC)
zumunci
gyara sashe@Mohkhaly37 muyi kokari muci gaba da bada gudun muwa Hafeez gaiwa (talk) 13:26, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
zumunci
gyara sashe@Dev ammar muci gaba da bada gudun muwa sosai a hausa wikipedia Hafeez gaiwa (talk) 13:29, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
- Insha Allah Dev ammar (talk) 13:32, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
Zumunci
gyara sasheSannu da kokari da fatan kana cikin ko shi lafiya Ina maka fatan Alkairi @BnHamid@Ibrahim abusufyan@Gwanki@Ammarpad@AmmarBot@Saifullahi AS@Devlosopher Hafeez gaiwa (talk) 13:23, 24 Satumba 2024 (UTC)
- @Hafeez gaiwagaiwa Malan hafeez barka da wannan lokaci hakika ina godiya da wanan gaiswa taka,ina miko tawa gaisuwar nima Ibrahim abusufyan (talk) 14:11, 24 Satumba 2024 (UTC)
- @Hafeez gaiwa...Barka da kokari hafeez gaiwa, ya kokari da fatan dai ka dawo da kwari kwarinka Saifullahi AS (talk) 14:31, 24 Satumba 2024 (UTC)
- Masha Allah Eh insha Allah zamuci gaba da bada gudunwa sosai domin cigaban hausa Wikipedia Hafeez gaiwa (talk) 19:24, 24 Satumba 2024 (UTC)
- Masha Allahu Ina maka fatan Alkairi da ban gajiya Hafeez gaiwa (talk) 19:25, 24 Satumba 2024 (UTC)
- Barka da rana @Hafeez gaiwa. Na ji daɗi daka fara amfani da shafin tattaunawa. Hakan yayi kyau sosae. –Ammarpad (talk) 13:34, 25 Satumba 2024 (UTC)
- Masha Allah ina godiya sosai Our Roll Model, muna kara jinjina maka bisa kokarin da kake wajan gani Hausa Wikipedia ta bun kasa Hafeez gaiwa (talk) 14:45, 25 Satumba 2024 (UTC)
- Barka da rana @Hafeez gaiwa. Na ji daɗi daka fara amfani da shafin tattaunawa. Hakan yayi kyau sosae. –Ammarpad (talk) 13:34, 25 Satumba 2024 (UTC)
- @Hafeez gaiwa...Barka da kokari hafeez gaiwa, ya kokari da fatan dai ka dawo da kwari kwarinka Saifullahi AS (talk) 14:31, 24 Satumba 2024 (UTC)
- Sada zumunci abu ne mai kyau sosai, Nagode @Hafeez gaiwa. -Gwanki(Yi Min Magana) 17:41, 25 Satumba 2024 (UTC)
- Sannu da kokari @Gwanki ina maka fatan Alkairi Hafeez gaiwa (talk) 18:55, 25 Satumba 2024 (UTC)