Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support

SHIRIN INTANET DATA SUPPORT NA HAUSA WIKIMEDIA

Wannan shiri ne na Hausa Wikimedia Foundation na taimakon membobin gidauniyar da intanet data ko kuma kudin siya ga wanda suke da buƙata domin a ci gaba da bunƙasa Hausa Wikipedia da kuma ƙara samun gogewa a wurin inganta Wikipedia ta Hausa dama wasu sauran projects na Gidauniyar Wikimedia.
Akwai wasu sharudɗa da za'a kiyaye a wurin wannan request, kamar haka:

  1. Ku tabbatar kunyi login da account dinku na Wikipedia a lokacin aika request.
  2. Ku tabbatar kun bada gudummuwar edit mai muhimmanci a Hausa Wikipedia.
  3. Ku tabbatar baku amshi grant (ko open grant application) daga wurin Gidauniyar Wikimedia ba ko kuma da wasu usergroups ba.
  4. Inda aka amince da request dinku na data support, ba zaku iya ƙara neman wani ba har sai bayan wata biyu.
  5. Ku amince da dukkan sharudɗan wannan shirin.

Karin bayani: Idan an amince da request dinku, ku karanta wannan shafin domin sanin yadda zaku amshi taimakon.

Umar-askira

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman tallafin data daga gidauniyar Hausa Wikimedians wato (data support) domin cigaba da bayar da gudumuwa a Hausa Wikipedia musamman fassara makaloli daga English zuwa Hausa domin sauwake wa masu karatu fahinta kamar yadda aka saba bayarwa ko wace wata bayan gabatar da taron boraswa na wata wata. Lallai data support yana taimakawa sosai wajen karawa editici kwarin guiwan bada gudunmuwa. Ina fatan Allah yasa mu dace kuma yayi mana jagora a wannan tafiyar.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina fassara makaloli daga harshen English zuwa Hausa

Muktee1494

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Sabida samun gwarin guiwa don ci gaba da bayar da gudummawa ga Mugalan Hausa. Mugalan na Hausa suna bugatar gudunmawa sosai daga wajen masu gyara domin tabbatar da inganci da tabbatar wa. Domin tabbatar da inganci da kuma fadada mugalai na Hausa dole ne masu gyara da dukkan manyan na Hausa Wikipedia su haɗa kai dumin samar da abun da akesu kuma ake bukata Hausa Wikipedia ya zama suna dashi. Wannan data support da Hausa Wikipedia suke badawa tabbas yana bawa masu gyada gwarin guiwa da garfafasu wajen cigaba da aiki na editing na mugalai na Hausa. Tabbas samun data support dinnan gani da kuma sauran masu gyara Babbar damace dake nuna cewa Hauwa Wikipedia organizer suna sane da masu bada gudunmawa taku ina.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina daya daga cikin masu bada gudunmawa a Hausa Wikipedia. Dana sauransu. Nayi aiki kan muƙalai kamar haka. 1. https://ha.wikipedia.org/wiki/American_Standard_Brands 2. https://ha.wikipedia.org/wiki/Masubur_budar_sabulu 3. https://ha.wikipedia.org/wiki/Tsabtar_mata

Dama sauran wadan da ban ambata ba

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman wannan data support ne domin ta ƙaramin kuzari da azama wajen editing na shafukan Hausa Wikipedia, sannan kuma tare da bunƙasa ɓangarorin ilimi na Wikipedia saboda wannan tallafi zai taimaka sosai wajen ganin mutum ya cigaba da bada gudunmuwa a shafukan Wikipedia da yan'uwanta, hakan zai bunƙasa ayyukan mu duk da muna ƙoƙari a lokuta da dama muyi gyararraki da kuma ƙirƙirar sabbin maƙaloli a kyauta a shafin Wikipedia to hakan zai ƙarawa mutum bama ni ka ɗai ba hazaƙa

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Gyara, ƙirƙirar maƙala da sauran su

Ustaxabunuhu

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina Neman wannan tallafin ne na data support a karkashim Hausa Wikipedia domin in Kara samun kwarin gwiwar ci gaba da gudanar da Abinda Hausa Wikipedia take da bukata a wajen mu, wato mu editors ko kuma inci mambobin Wikipedia , Domin mu Kara samun kwarin gwiwar cigaba da yin aiki tukuru a Hausa Wikipedia. A wasu lokutan da dama Kana iya mantawa da cewa Kana daya daga cikin Hausa Wikipedia member but Amma Idan Ka tuna da cewa fa Hausa Wikipedia tana yima wani tallafi Wanda ze temaka maka Kwarai , to hakan Yana Kara sa mana kwarin gwiwa sosai gaskiya , wani lokaci kuma Kana da bukatar yin wani gyara ko kuma ma Kirkirar wata mukala me mahimmanci , Idan Akai rashin sa'a kuma ba Kada halin a wannan lokacin kaman rashin data ko dei wani Abu Daban , to Amma dalilin wannan tallafin data support Kana iya solving wannan matsalar. Sannan kuma wasu mutanen Suna ma Wikipedia members kallon kamar kawai wahala kake yi Wanda kwatakwata ba haka bane , to Idan Kana fuskantar irin wannan matsalar daga wash mutanen , to muna iya Bugun gaba mu kafa hutta da cewa Hausa Wikipedia tana bamu Abinda zamu sa data dashi domin yin Aiki dasu bawai muke Kona datar mu ba .

Muna godiya Kwarai da gaske Allah y dafa mana a cikin wannan tafiya tamu ta Hausa Wikipedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina Kirkirar mukalolin da suka shafi Yankuna da garuruwan dake Dadin duniya

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman data support domin inganta tasirin aikina a cikin al'ummar Hausa Wikimedians. Wannan tallafi zai taimaka mini wajen tattara da rarraba bayanai masu inganci da za su inganta gwanintar mahalarta wajen ƙirƙira da gyara Hausa Wikipedia da sauran yan uwan Wikipedia. Bugu da ƙari, zai taimaka wajen tsara bayanan da muke buƙata don mu cimma burin mu na haɓaka yawan masu amfani da Hausa Wikipedia, da kuma tabbatar da ingantaccen bayanai kan al'adunmu, tarihi, da harshe cikin kundin Wikipedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

A halin yanzu, ina haɗa makaloli na Wikipedia da na Wikidata don inganta haɗin kai da kuma samun cikakkun bayanai masu inganci. Haka kuma, ina ƙirƙirar sababbin abubuwa a Wikidata da gyara makalolin Hausa Wikipedia domin su zama masu ma'ana da amfani ga masu karatu. Misalan ayyukan da na yi kwanan nan sun haɗa da gyara shafukan tarihin al'adu da al'ummar Hausa, da kuma ƙirƙirar sababbin shafuka kamar https://ha.wikipedia.org/wiki/Bashir_Y_Jamoh , https://ha.wikipedia.org/wiki/Jerin_mutane_daga_Jihar_Ebonyi , https://ha.wikipedia.org/wiki/Alexander_scotland

Misalin aiyukan da nayi kwana kwanan nan a Wikidata sun hada da , Q131163363, Q131163297, Q131163218, Q131163101, Q131162428, Q131162216

Isah muhammad

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

saboda kara samun kwarin gwiwa wajen bincike dakuma fassara mukaloli na hausa wikipedia, sannan ze kara temaka man wajen siyan data ta yin wannan bincike dakuma cigaba da yin fassara dakuma gyra na mukalolin na harshen hausa. Sannan wannan support din ze kara taimaka mani wajen samun kwarin gwiwar jawo abokai da kuma yanuwa suma suzo su dinga bada gudunmuwa domin samun cigaban hausa wikipedia dakuma yaren hausa a manhajar wikimedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

kirkirar sabon mukala dakuma gyra mukaloli na hausa wikipedia

Pharouqenr

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

A matsayina na editan Wikipedia, ina buƙatar tallafin "Data Support" don haɓakawa daidaitawa da kuma inganta muƙalolin Wikipedia. Ina buƙatar Data Support don tabbatar da bayanai, gudanar da bincike, sabunta muƙaloli, ƙirƙirar sababbin abubuwa a Wikipedia. Tallafin Data Support na taimaka mani domin jajircewa wajen gano abubuwan da ke faruwa kuma in samu damar gyara kura kuran ciki. Tallafin Data Support yana tallafa mani wajan haɓaka sabbin sashe, sanya Manazarta domin kiyaye amincin Wikipedia. Haƙiƙa tallafin Data Support yana bani gudummawa ta hanyar samun binciko ingantattun bayanai na zamani, da zasu bani damar bada gudummawa gami da haɓaka ingancin Wikipedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina ƙirƙirar sababbin muƙaloli a cikin Wikipedia. Misali:- Theodore Olson, Tranzista, Suchomimus, Andry Rajoelina, Na'urar Hangen nesa ta redcliff. Da sauransu. Sannan ina gyara mukalolin da bukatar gyara a Wikipedia misali :- ian Gabriel, yaren Ngambay, harsuna na turai. Da sauransu. Ina bada gudummawa a sauran wiki kamar wiki data, wikitionary, wiki commons da sauran wiki da ke akwai a karkashin Wikipedia.

Abduldesigns

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

A matsayina na mai aikin sa kai na Wikipedia, babban dalilina na neman wannan tallafin bayanai shine bayar da gudunmawa mai ma'ana don haɓakawa da samun damar samun ilimi kyauta cikin harshen Hausa. Wikipedia wata hanya ce mai mahimmanci ga miliyoyin jama'a, kuma tabbatar da cewa al'ummar Hausawa sun sami ingantattun bayanai, ingantaccen bincike, da bayanai masu dacewa da al'adu. Abin takaici, yawancin abubuwan da ake da su a cikin Hausa suna da iyaka ko kuma sun rasa zurfin zurfi da daidaiton da ake buƙata don biyan bukatun masu amfani da su. Wannan tallafin bayanan zai ba ni damar inganta labaran da ke gudana da ƙirƙirar sababbi, haɓaka dandamali tare da ingantaccen bayani.

Bugu da ƙari, na yi imanin cewa, samar da ingantaccen ilimi mai zurfi a ƙasar Hausa, zai taimaka wajen adana harshe da al’ada ga al’umma masu zuwa. Yawancin harsunan asali suna fuskantar ƙalubalen rashin wakilci a kan layi, kuma wannan yunƙurin mataki ne na cike wannan gibin.

Tare da ingantattun bayanai da albarkatu, zan kuma iya haɗa kai da sauran masu aikin sa kai don faɗaɗa isar da Wikipedia a ƙauye da yankunan da ba a yi amfani da su ba inda ake amfani da harshen Hausa. Ƙarfafa waɗannan al'ummomin tare da abubuwan da aka keɓance na iya ƙarfafa mutane da yawa don ba da gudummawa, tabbatar da cewa Wikipedia ya zama dandamali mai haɗawa da gaske. Wannan ba batun ƙirƙirar ilimi ba ne kawai- game da kiyaye al'adu ne da ƙarfafa al'umma.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

“A matsayina na mai aikin sa kai na Wikipedia, na ba da gudunmawa ta hanyar ƙirƙira tare da gyara kasidu masu mahimmanci a kan batutuwa kamar al’adun Hausawa, harshe, tarihi, da fitattun mutane, misali, na yi aiki da yawa wajen inganta kasidu da suka shafi bukukuwan gargajiya na Hausawa, tsarin gudanar da mulki na cikin gida, da dai sauransu. Abubuwan da suka faru na tarihi.Na kuma mai da hankali kan tabbatar da cewa waɗannan kasidu sun samo asali kuma suna iya samun damar yin amfani da su, tare da bin ka'idojin ingancin Wikipedia Bugu da ƙari, ina ba da gudummawa ta hanyar fassara muhimman batutuwan duniya zuwa harshen Hausa, kamar yakin wayar da kan jama'a sabbin fasahohi, don sa ilimi ya zama mai ma’ana da kuma isa ga al’ummomin masu magana da harshen Hausa, burina shi ne na dinke gibin ilimi da wadatar da abubuwan Hausa a Wikipedia.

Salaha mahmood

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina Neman wanan data support dinne saboda nakara bada nawa gudunmawa a hausa wikimedia.domain yanda kominyayi tsada,in nasami data support dinan zai karatemakamin sosai saboda yanzu komi yayi tsada, gakuma Marsala nawuta. Insha Allahu in nasami wannan data support din ba iya hausa wikimedia kawai zan dinga bada gudunmawa ba harma DA sauran wikimedia sister din zandinga bad a nawa gudunmawan Allah ya kara daukaka Hausa wikimedia dama sauran wikimedia gaba daya Nagode.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Editing

Legendry3920

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Muna neman data support ne domin samun sauqi wajen samun data don bada muhummiyar gudunmuwa a Hausa Wikimedia, Kuma munajin dadin wannan project din sosai da sosai don yana taimakawa editoci yadda ya kamata don haka muna godiya Ga Wikimedia foundation don samar da wannan tsari sannan muna fata da burin dorewarsa don yana qarawa editoci karsashi da bada himma wajen maida hankali akan ingantawa, gyarawa da kuma qirqirar maqaloli.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Eh mun qirqiri maqaloli da dama a kwanan na kamar: Quanera Hayes, Chanelle Price, Ajeé Wilson, Alexa Efraimson da dai sauransu.

Muhammadhumy

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Tallafin data support zai taimaka sosai kamar ni dalibace yar makaranta ba wani kudi gareni ba Amma da taimakon data support zaisa nakara Jin aiki Wikipedia sosai kamar Hausa wikipedia activitiesTallafin data support zai taimaka sosai kamar ni dalibace yar makaranta ba wani kudi gareni ba Amma da taimakon data support zaisa nakara Jin aiki Wikipedia sosai kamar Hausa wikipedia activities. Tallafin data support zai taimaka sosai kamar ni dalibace yar makaranta ba wani kudi gareni ba Amma da taimakon data support zaisa nakara Jin aiki Wikipedia sosai kamar Hausa wikipedia activities Tallafin data support zai taimaka sosai kamar ni dalibace yar makaranta ba wani kudi gareni ba Amma da taimakon data support zaisa nakara Jin aiki Wikipedia sosai kamar Hausa wikipedia activitiesTallafin data support zai taimaka sosai kamar ni dalibace yar makaranta ba wani kudi gareni ba Amma da taimakon data support zaisa nakara Jin aiki Wikipedia sosai kamar Hausa wikipedia activitiesTallafin data support zai taimaka sosai kamar ni dalibace yar makaranta ba wani kudi gareni ba Amma da taimakon data support zaisa nakara Jin aiki Wikipedia sosai kamar Hausa wikipedia activitiesTallafin data support zai taimaka sosai kamar ni dalibace yar makaranta ba wani kudi gareni ba Amma da taimakon data support zaisa nakara Jin aiki Wikipedia sosai kamar Hausa wikipedia activities

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Article

Teemzarah

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Na kasance ina neman data support ne domin ina matuqar sha'awar zama ƙwararriya Kuma cikakkiyar edita a Hausa Wikimedia saida ina samun tsaiko ne wajen samun data to wannan shine babban maqasudin da yasa na cike wannan tallafin data saboda zai matuqar taimakamin ba kadan ba Kuma Ina fatan zan kasance daya daga cikin wadanda zasu samu wannan tallafin don samun damar bada gudunmuwa matuqa sosai da sosai.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Na Kirkiri maqaloli kamar su; Kareena kapoor, Disha Patani da kuma shinkafa da wake.

Muhammad Idriss Criteria

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina bukatar wannan data support ɗin ne saboda zai taimaka min wajen bada gudunmawa ga Hausa Wikipedia, musamman inganta muƙaloli, sanya hotuna a Wikicommon da gyara a Wikidata fassara muƙaloli da kuma kirkirar wasu. Tabbas samun wannan data support ba karamin taimaka mana yake ba a matsayin mu na editors. Na daɗe ban samu data support ɗin nan ba saboda rabona da samu tun last year, amma hakan bai hanani cigaba da inganta shafin Hausa Wikipedia ba.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ga jerin muƙalolin dana kirkira a halin yanzu. Ga Link ɗin a ƙasa 👇


https://xtools.wmcloud.org/pages/ha.wikipedia.org/Muhammad%20Idriss%20Criteria/0/noredirects/all/2024-10-04/2024-11-15

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman wannan tallafi domin ci gaba da bada gudunmawar a shafukan mu na Wikipedia da Wiktionary da sauran yan uwan Wikipedia, Wikipedia Hausa na bukatar inganta wasu masu tarin yawa kamar sanin hanyoyin inganta rubuta, hanyoyin bin ka'idodin rubuta da dai sauransu. Da wannan tallafi zan samu kwarin gwiwa wajen mai hankali don bada gudunmawar da ta kamata daban-daban. Kamar yadda sauran editocin Hausa ke badawa.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina gyaran kalmomi a Wiktionary kamar ,Tsaro,Taku, Kalma.

Dmukhtar105

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Sabida musamu kwarin gwuiwa da damar kara bada cikkakiyar gudummuwa ga hausa Wikipedia harmuga takai zuwa matakin damukesan taje a duniya domin taimakama dubban mutane dake rayuwa a kowane sashe na duniya Kuma akara inganta harshen mu na hausa dama sauran yarurruka damuke dasu a duniya baki daya domin samun cikakken bayani da ake nema a ko ina duniya sannan bada shawarwari masu faida ga dukkan mutane dake rayuwa a ko ina suke

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Muna gyara mukala,muna kirkirar sabbi ,muna inganta mukaloli

Bayanin application

gyara sashe

Enah neman wanan data support dine saboda na ƙara bada nawa gudunmawa a Hausa wikimedia domin yanda komin yayi tsadan nan mudun in nasamu data support dina zai ƙara temakamin sosai domin yanzu komi yayi tsadah, in sha Allah in nasamu wanan data support din ba eya Hausa wikimedia kawai zan dinga bada gudunmawa na Har da sauran WIKIMEDIA sister din zandinga bada nawa gudunmawa Allah ya dauka Hausa wikimedia gaba Nagode

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Enah gyara muƙala da saka hutu koma enah editing sosai a WIKIDATA

Halima Waziri

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman taimakon data support ne saboda kara Samun kwarin gwiwa yin editing. Saboda wani lokaci ina son yi editoci amma rashin data na dakatar Dani saboda yanayin rayuwar yau da kullum. Ina kuma bukatar taimakon data ne saboda zai kara mun azamar ƙirƙirar muƙalolin hausa da fassara su saboda a ganina muna baya akan wadan nan fannonin a Wikimedia baki daya. Wannan tallafine mai muhimmaci da zai taka muhimmiyar rawa wajan taimakon Editoci.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

A yanzu na fadsara shafuka da yauwa da kuma bada gudun mawa a Hausa Quote da Afro yanga contest da ake a halin yanzu.

Sanusi Gado

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Saboda na samu daman cigaba da bayar da gudummawa a Wikipedia. Wikipedia ta kasance a wajena kaman fage ne na nishadi, don haka ina bukatar gudummawar nan dan cigaba da samun nishadi. Ina fatar za'a duba lamari na a bani wannan gudummawar saboda ina matukar bukata. Amma koda ya kasance ban samu wannan gudummawar ina fatan na samu zummar cigaba da bayar da tawa gudummawar kaman yadda na saba. A kwanakin baya na taba cika form me kama da wannan kuma anyi funding dinta, kuma tabbas hakan ya bani karin kwarin gwiwa wajen bayar da gudummawa a ciki shafukan Wikimedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Na bayar da gudummawa wajen gudanar da Shesaid Phase II campaign wanda ya gudana a kwanan nan

Abdulwahabameenu

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

A halin yanzu Ina makaranta bana samun kudin shiga dazan cigaba da saka data wajen ci gaba da editin. Samun tallafin zai taimaka wajen ci gaba da gudanar da bincike cikin manhajoji daban daban.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Article na mawakin kasar koriya ta kudi (park jimin)

Ibrahim abusufyan

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ni edits ne Wanda na Dade INA bada gudunmuwa a Hausa wikipedia,ina bada gudunmuwa sosai daga bangarori daban daban na wikipedia,INA Shiva contest sosai domin infanta wikipedia,samun tallafin zai zama kamar wani Abu da zai saukakamin aikin na fanin bada gudunmuwa a wikipedia,INA da tabbacin Neman tallafin. Shine abinda zai kara min gwarin gwiwa,nasamu tsaiko a baya sanadiyar rashin isashen tallafin Dan zan iyya yin dukanon wannan ayyukan fuk da cewa haka. Bai yi sillar rsaidani daga bada gudunmuwar da ta dace

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Inayon editing program daban daban Wanda suka bada da wikipedia, wikidata da wishnary,da kuma saka photuna sauti da kuma video

M I Idrees

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Kwarai, inason tallafin Data ne don narika samun Daman inganta wasu shafuka da kirkiran maqalolo masu ma'ana da inganci. Domin haka inason in nuna amfaninda tallafin Data yake bayarwa matuqa ga editoci musamman masu tasowa, musamman ayanayi dakuma halinda ake cikin a wannan zamani ko lokaci.

Daman inganta wasu shafuka da kirkiran maqalolo masu ma'ana da inganci.

Domin haka inason in nuna amfaninda tallafin Data yake bayarwa matuqa ga editoci musamman masu tasowa, musamman ayanayi dakuma halinda ake cikin a wannan zamani ko lokaci

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Nafi maida hankali gurin gyara da bin sawun wasu shafuka.

Hauwa'u lawal ardo

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Enah neman wanan data support dine sbd nacigaba da bada nawa gudunmuwa a Hausa wimeadia domin yanzu komi yayi tsada a wanan zamanin mundun nasamu wanan data support din zai karamin kwarin gwiwa wajan dage damsi bada gudunmuwa ta koma wanan data support din zai temakamin gurin samun elimin mai yawa a Hausa Wikipedia koma zai temakamin sosai wajan yada elimin da Allah yabani Enah fatan Allah yasa nasamu wanan data support din

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Enah gyra koma enah fassara mukala

Bayanin application

gyara sashe

Data support zai taimaka Mana wajan edit Sabida shigaba da rubuce rubuce a hausa Wikipedia da sauran shafukan Wikipedia na duniya kamar fulfulde Yoruba English Igbo da sauransu data support zai taimaka wajan inganta article da hausa Wikipedia kuma zai bada karfin kyiwa wajan bincekin labari da sauran shafukan diga English Wikipedia domin kirkiran labari akan haka ko yin fassara a game da article na hausa Wikipedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Najeriya

Bayanin application

gyara sashe

Dan samun sauki wajen yin editing san nan ina so naza na kan gaba a editing . I need the data to help enhance my editing skills. By using more precise and impactful information, I believe it will improve the quality of my work. I’m relying on this data support, as it will be crucial in refining my editing process. With better data, I can make more informed decisions and elevate my editing to the next level. I’m confident that this support will significantly contribute to my efforts and ultimately help me achieve a higher standard in my editing tasks.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Editing

Abbahofficial1438

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Domin cigaba da inganta Mukaloli tare da kirkiran sabbabin Mukaloli. Domin cigaba da karfafa bayanai da ilimi na kyauta.

Samun wannan support zai kara taimaka mana wajan cigaba da gyara da Kuma inganta Wikipedia Hausa. Duba da irin miliyoyin Al'umma da ke karuwa ta hanyar Wikipedia.

Domin cigaba da inganta Mukaloli tare da kirkiran sabbabin Mukaloli. Domin cigaba da karfafa bayanai da ilimi na kyauta.

Samun wannan support zai kara taimaka mana wajan cigaba da gyara da Kuma inganta Wikipedia Hausa. Duba da irin miliyoyin Al'umma da ke karuwa ta hanyar Wikipedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

A kwanakin nan mun yi gyara da inganta wasu Mukala a Wikipedia Hausa. Wasu Daga ciki garuruwa ne wasu Kuma shahararrun mutane ne.

FATIMA ABDULSALAM1

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Domin bada gudun mawar mu don cigaban wikimedia hausa da bunkasa ta domin ta kara samun shahara a duniya da kwarewa akan editing din shafin,Kuma a rinka samun sauki wajen yin bincike domin gane wasu baya nai masu ma,ana da inganci da samun labarai na tarihin dasuka shude dama na wannan zamanin ta fannonin wasanni da addini da Al,adun mu na gida Dana waje tare da siyasa da bunkasa ilimin tare da kiwon lafiyar mu da ma,adanai

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Eh

Tafoki5252

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

A matsayina na mai ba da gudummawa ga Wikipedia na Hausa, babban burina shi ne in wadata dandali da ingantattun bayanai, sahihai, amintattu waɗanda ke nuna bambancin ilimi da al'adun al'ummar Hausawa. Sai dai kuma, samun sahihan bayanai da kayan bincike a cikin harshen Hausa da abubuwan da ke da alaƙa suna da iyaka, wanda ke haifar da babban ƙalubale. Ina neman goyon bayan wannan bayanan don cike gibin ta hanyar samun damar bayanan bayanai na musamman, takaddun bincike, da albarkatun da za su ba ni damar: 1. Fadada labaran Wikipedia na Hausa da ake da su tare da ingantaccen bincike kuma tabbataccen bayanai. 2. Ƙirƙiri sabbin bayanai kan batutuwan da a halin yanzu ba a bayyana su ba, musamman a fannonin kimiyya, fasaha, da al'adun gargajiya. 3. Tabbatar da cewa duk gudunmawar sun cika ka'idojin Wikipedia don daidaito da tsaka tsaki, suna taimakawa wajen daukaka martaba da isar Wikipedia. Wannan tallafin zai ba ni damar ba da gudummawa yadda ya kamata, da haɓaka ilimi kyauta a cikin harshen Hausa tare da ƙarfafa sauran jama'a su shiga wannan muhimmiyar manufa.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

A halin yanzu, abin da na fi mayar da hankali kan Wikipedia na Hausa shi ne bayar da gudummawar ci gaba da bunkasa ilimi kyauta a cikin harshen Hausa. Ayyukana sun haɗa da: 1. Fadada Abun ciki: Ina aiki don ƙirƙira da faɗaɗa kasidu kan muhimman batutuwa waɗanda ba su da wakilci a Wikipedia na Hausa, kamar kimiyya, fasaha, tarihi, da al'adun gargajiya. 2. Inganta Inganci: Ina nazarin labaran da ake da su don haɓaka daidaito, tsarin su, da tsara su, da tabbatar da sun yi daidai da jagororin Wikipedia don abin dogara da tabbataccen abun ciki. 3. Dillalan Ilimi: Ina gano gibin ilimi a cikin Wikipedia na Hausa kuma ina aiki don cike su ta hanyar fassara manyan labarai daga Turanci da sauran harsuna zuwa Hausa. 4. Huldar Al'umma: Ina ba da haɗin kai sosai tare da sauran editoci, tare da ƙarfafa ƙarin shiga daga masu magana da harshen Hausa don haɓaka dandalin da kuma rarraba abubuwan da ke cikinsa. Ta wannan ƙoƙarce-ƙoƙarce, na yi niyyar mayar da Wikipedia Hausa ta zama tushen tushe mai ƙarfi da aminci ga al'ummomin masu jin Hausa a duk faɗin duniya.

El-hussain14

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Domin cigaba da bada gudunmawa wajen ƙirƙira da kuma ƙara inganta muƙalai na Hausa Wikipedia. Domin akwai articles na Hausa Wikipedia da dama da suke buƙatar a ƙara gyara su a inganta su sannan akwai kuma articles da dama a English Wikipedia daya kamata ayi translation dinsu zuwa Hausa Wikipedia misali articles da suka shafi wadannan bangarorin: 1. Kimiyya 2. Fasaha 3. Lissafi 4. Tarihi da sauransu.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina yin translation na articles din Turanci zuwa Hausa Wikipedia, ina yin editing articles na Hausa Wikipedia sannan ina yin training ma sabbin dama tsofaffin editocin Hausa Wikipedia

Mansir Yusuf

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Wannan tallafi ina neman shi ne domin nasan zai karamin hazaka wajen bada gudunmuwa a shafin hausa na Wikipedia, gaskiya na taba amfana da wannan tallafi kuma naji dadin shi domin ya karama kuzarin aikin gyaran shafukan hausa Wikipedia saboda galibin mu wannan lallafi yana taimakon mu shiyasa nake kera neman shi domin na cigaba da bada gudunmuwa a shafin hausa Wikipedia kuma ina faran samun nasara

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Gyara

Abdulrahman tahir shika

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Sabida mukara dagewa akan gyara mukaloli kuma zai taimaka muna wajen sayin data kuma zaisa editors akoda yaushe susan cewa ana ganin Aikin da yake taimakawa dashi kuma muna godiya sosai Allah ya qara bamu dama ako da yaushe kuma zai taimaka muna wajen kara janyo ra ayoyin Al ummah wajen bada gudunmuwa sosai akan wikipidia ta hakanne wa inda basa cikin wikipidia sai suma suzo suma suyi rijista duk sabida sunga ana bama editors Data support sabida haka muna godiya sosai

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Nayi gyara akan BUNTU

Umar A Muhammad

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina bukatan data support saboda na ƙara bungaƙasa articles da Gyara article a Wikipedia, Wikipedia gidauniya na bada ilimi na kowani fanni kama daga Bincinken, nazari Ƙirƙiran sababbin Abubuwa masu amfani da kuma asali, data support ya sa ni in ƙara himma Wajen yin gyare gyare, saka hoto musamman a hausa Wikipedia yanasa inji cewa Koda yaushe zan iya yin Wani abu da wasu da ban sansu zasu amfana data support kaɗan daga cikin amfanin dazan Gani Mai bani kwazo a gyara na a wikipedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

1 Kogin Gadar Tamburawa Kogin dadar Tamburawa kogi ne da ke farkon shiga Kano kafin Kofar dawaki 2 Luka Romero Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne a Ingila

Wikiabdull

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Domin samun kwarin gwiwa wajen cigaba da editing a wikipedia da kuma habaka lokacin da nake shafewa a platform na wikipedia wanda zai taimaka wajen ganin ina kara koyon duk wani nau'i na editing a wannan shafin. Kama daga saka manazarta, fassara sabbin shafuka, da kuma saka maballi har ma da daura hotuna. Haka kuma zan so in samu wannan data support din domin nayi aiki sosai a wasu kwanaki da suka wuce kuma ina kan yi, hakanan kuma zan cigaba da yi saboda taimakawa al'umma ta hanyar bada gudunmawa na ga wannan gidauniyar ilimin ta wikipedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Na kirkiri shafi mai taken "halin kunci da aka tsinci kai a Najeriya sandiyyar janye tallafin man fetur" kuma ina gabatar da editing sosai a shafin.

Carter009

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Muna bukatar tallafi sabo da bunkasa Aikin mu a Wikipedia da sauran projects. Mun amfani da ilimin mu da lokacin mu wajen ganin bun kasar Hausa Wikipedia da sauran project. Tallafin da Hausa Wikimedian foundation take bamu na karamana karfin gwiwa da taimakon mu a harkan editing din yau da kullum.

Muna bukatar tallafi sabo da bunkasa Aikin mu a Wikipedia da sauran projects. Mun amfani da ilimin mu da lokacin mu wajen ganin bun kasar Hausa Wikipedia da sauran project. Tallafin da Hausa Wikimedian foundation take bamu na karamana karfin gwiwa da taimakon mu a harkan editing din yau da kullum.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Gyarar raki a shafin Jarumi Ali nuhu

Miss abbas

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Karancin data na taka rawa wurin rashin shiga hausa wikipedia da nakeyi. Amma idan na samu tallafin , zan bada nawa gudunmuwar. Karancin data na taka rawa wurin rashin shiga hausa wikipedia da nakeyi. Amma idan na samu tallafin , zan bada nawa gudunmuwar. Karancin data na taka rawa wurin rashin shiga hausa wikipedia da nakeyi. Amma idan na samu tallafin , zan bada nawa gudunmuwar. Karancin data na taka rawa wurin rashin shiga hausa wikipedia da nakeyi. Amma idan na samu tallafin , zan bada nawa gudunmuwar.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Bakalar ali nuhu, fassaran kalmomi da sauransu.

Maryamarh

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Assalamu alaikum ina neman data support ne domin samun sauki duba da yadda data tayi tsada yanzu idan na samu data support zan cigaba da editing da kuma ƙirƙiran articles In Sha Allah sannan zan bada gudunmuwa a hausa wikimedia da ma wikimedia gabadaya.Samun data support ƙara ƙwarin guiwa ne wajen yin editing kuma zai taimaka sosai wajen yin edting kuma zai ƙara taimakamana duba da yadda rayuwa tayi tsada.NAGODE

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Editing

Ummun Sultan

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Data support wannan tallafi na taɓa neman shi kuma na samu, hakan kuma ya taimaka min wajen ganin na samun kwarin gwiwar gyara a maƙalolin Hausa Wikipedia, hakika wannan tallafi nosarwa ne ga masu bada gudunmuwa a bunƙasa Hausa Wikipedia domin zai kara mana kuzarin cigaba da bada gudunmuwa a Hausa Wikipedia, ina fatan wannan karon ma na kara samun tallafin domin naji wanda na samu a baya domin naji daɗi sosai

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

gyara da kirkirar articles

Dev ammar

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Samun tallafin data zai matukar taimaka man wajen gyara wikipedia, saboda ina amfani da Computer wajen gyara da kirkirar sabbin mukalai, hakan ya sanya tana shan data sosai. Samun tallafin zai kara mani gwiwa wajen gyaran Wikipedia ta Hausa da kirkira sabon mukalai, da kuma gyaran wasu Mukalai. Haka zalika, samun tallafin zai kara bani daman bincike da kuma kara bada himma wajen zaqulo sabbin bayanai da kuma Inganta kundin ilimin wikipedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina kirkira articles da yawa wadanda suka kumshi Garuruwan Kasashen Afirka da ta Europe gaba daya, dalilina shine ana samun karancin articles na garuruwa a Hausa Wikipedia, sannan dalili na na biyu shine ina mai san Tarihi da Al'adu sosai, hakan na taimaka mani wajen kara sanin garuruwa da kuma Aladun mutane daban daban a yayin rubuta mukala.

Abdull kwasha

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ni editor ne wanda nike bada guddummuwa ta fanni daban daban a shafin hausa Wikipedia Wanda suka hada da editing daura hoto kirkirar muqala da sauran ayyuka na Wikipedia. Sannan kuma na kasance inacikin context da dama Wanda sukan buqaci tallafi kamar irin wannan na data support domin hakan yana kara kaimi da kuma jajircewa ga editors wajen bada gudummwa a wannan shafi na Wikipedia Duk da cewa ba iya tallafin bane zai iya nuna tabbacin jajircewa ko akasin haka amma samun tallafin yakan taimaka wajen bada gudummuwa yanda ya dace

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Eric Bahloo

Al ameen50

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ni edits ne wanda yake bada gudumuwa daban daban a wannan shagon na wikipedia inayin abunuwa daban daban da suka shafi projects na wikimedia wanda suka bada da edition g saka video audio da kuma hoto,nakan bada gudumuwa ta hanyar shiga gasani da dama,hakika samun wannan tallafi zai taimaka min wajen kara kajini wajen bada gudumuwa yanda yakamata,duk koba tallafin xanyi iya kokari na wajen bada gudumuwa,Anna samun tallafin abu ne mai mahimaci sosai ,tabbas samun tallafi abun ne mai mahimaci acikin bada wannan gudumuwa zanso Obama daya daga cikin Wanda xasu samu tallafi dan cigaba da bada gudumuwa yanda ya kamata a wannan man haja ta wikipedia baki daya

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina editing ina kuma kirlirr mukalu

Abdultambura18

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman wannan tallafin na "Data support" domin hakan zai bani kwarin gwuiwa in cigaba da tallafawa kuma in cigaba da bada gudummawa a cikin wannan man haja ta Wikipedia. Samun wannan tallafin zai taimaka mani domin samun karsashi in cigaba da saka bayanai sannan kuma zai matukar taimaka mani in samu dama ta kikirar sababbin mukaloli a cikin Wikipedia. A matsayi na sabon edita, samun wannan tallafin zai taimaka mani wajan bada gudummuwa a sauran wiki kamar wikidata, wiki commons, wikitionary da sauran wiki dake a karkashin Wikipedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina kirkirar sababbin mukaloli a cikin Wikipedia sannan ina gyara wadanda ke akwai masu bukatar gyara. Misalin mukalolin da na kirkira sune :- Zaha Hadid, Amitabh Bachchan, Réunion da sauransu.

Ifteehern

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina bukatan taimako na data support a Wikipedia saboda inason incika insai waya ta nakaina saboda in ringa gyara mukaloli da inganta su koda yaushe data support a Wikipedia zata kara Sani himma saboda zansan nima anayi dani kuma ana ganin aikin da nake koda yaushe zata Sani injanyo abokai na dun bada nasu gudunmawan kuma zai Sa suyi saboda sunga misali dani INA mai neman data support ruwa a jallo saboda ni bantaba samuba

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

1 Harshen Ilue yare be na lower a Cross River 2 tururuwa wash kwari be masu zaman Kansu 3 Dan wasa Sylvanus Okpala

Fateekachan

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman wanan data support din ba dan komai bah kawai dan ya karamin qaurin gwiwa wajen cigaba da fassara da rubuta mukala a Wikipedia hausa ........Allah yasa ina da rabon samun wanan tallafin kuma zan qara jajircewa wajen ganin mukala da fassara a Wikipedia ya yawaita sosai nagode Allah yanqara daukaka gidauniyar Wikipedia hausa...............@@@@@@@@@@@@@@@12345678901^%#* usga7hxjwinsgtqgvYnam

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Fassara da rubuta mukala

Khalifah123

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina Neman wannan tallafin na “Data Support” saboda in Kara Samun karsashi da kuma kwarin gwuiwa wajan yin gyararraki a wannan man Haja ta Wikipedia. Sannan kuma samun zai taimaka mani wajan kirkirar sababbin mukaloli a cikin man Haja ta Wikipedia. Sannan kuma zan samu damar yin gyara a cikin sauran wiki kamar wiki data, wiki commons da kuma sauran wiki dake karkashin Wikipedia . Sannan kuma zan dinga gyara mukaloli masu bukatar gyara. Sannan zan samu damar sanya ma mukaloli hoto.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina gyara mukalolin da suke bukatar gyara sannan kuma Ina kirkirar sababbin mukaloli kamar irin su :- al’ummar San, mitsurou kubo, sannan ina sanya ma mukaloli wiki data da sauran abubuwa da yawa.

NAIM AMINU HASSAN

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina buƙatar wannan tallafi na data support domin bunƙasa ayyuka na ta hanyar ɓullo da sababbin tsare tsare na wallafa tare da ƙirƙirar sababbin muƙalolin Hausa a shafin Hausa Wikipedia wanda babu su a shafin. Na daɗe ina so in bada gagarumar gudummawa amma rashin samun abinda zai taimaka man ya ƙarfafa man guiwa ya ja na kasa taɓuka abun kirki. Amma ta hanyar samun wannan tallafi na tabbatar zai taimaka man sosai kuma ya zaburar da ni wajen bada gudunmawa mai ɗinbin yawa ga Hausa Wikipedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Na ƙirƙiri muƙala kamar haka: Abubakar Kado Olu oyenakpagha (olu obanighenren) Cutar kumburin ƙashin ƙugu (PID) Gerhard Kahtz Jerin ƙauyuka a jihar Katsina, da dai sauransu

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman wannan data support dinne saboda inaso na kara bada himma a wajan gudanar da gudumma wana a hausa Wikipedia wajan yin su edit, da kirkiran muqaloli, fassara dama sauran su a shafin hausa Wikipedia. Saboda wani lokacin inaso in dingayin edit a Hausa Wikipedia amma rashin data yana Hanani yi,amma Ina nasamu zan kara bada himma dakuma jajircewa wajan yin edit a shafin Hausa Wikipedia,domin nakaru da abubuwa kuma suma al umma zasu Karu

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Inayin edit,fassara dama kuma kirkiran mukala

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman wannan tallafin ne na data support saboda ya kara mani kwarin guiwa wajan gyara mukaloli dake bukatar gyara a cikin Hausa Wikipedia da kuma wajan kirkirar sababbabin mukaloli, sannan kuma hakan zai bani dama wajen bada gudunmuwa sosai wajen sauran wurare irin su wiki data, wiki commons da sauran su. Wannan tallafi na data support zai kara bani gudunmuwa sosai domin kara jajircewa wajen bada gudunmuwa a Hausa Wikipedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

A halin yanzu ina yin gyara a mukalolin da suke bukatar gyara da kuma kirkirar sababbabin mukaloli. Sannan bayan nan Kuma na kirkiri mukaloli kamar haka 1. Romeo 2. Ramesses III 3. Marc Bernal

Bayanin application

gyara sashe

Saboda ze taimakamin gurin yin editing a Hausa Wikipedia Ina editing a Hausa Wikipedia Ina bada gudun mawata a Shafin fassara INA fassara maqaloli Ina rubuta sabon maqaloli Kuma ina gyara shafikan da Duke da matsa Ina in ganta shafika a Hausa Wikipedia Ina bada gudun mawa sosai Saboda ze taimakamin gurin yin editing

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Ina editing a shafin Hausa na Wikipedia

Mustysummy

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina bukatar data support ne don inci Gaba da inganta da fassarar Hausa Na Wikimedia don ina samun tsaiko Saboda rashin data in Na samu zan maida hankali sosai wurin editing don inganta shafin Hausa Shafin Hausa Na Wikimedia Yana bukatar ingantawa a harshen Hausa Saboda masu amfani da harshen Na Hausa su karu da Ilimi Mai amfani Da Na samu data support zai Kara bani kwarin gwiwa Saboda ina Jin annashuwa idan ina editing

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Wasannin Paralympics na bazara na 2024

Dev moha2507

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman data support saboda na kara samun kwari gwiywar gudanar da aikace aikace na yin sabbin mukaloli a hau sa Wikipedia da kuma yin edits(gyare -gyare) a hausa Wikipedia domin ganin shafin hausa Wikipedia yana samun ci gaba a shafin hausa Wikipedia saboda mutanen mu su kara samun ilimummuka daban-daban cikin sauki a shafin hausa Wikipedia da kuma, hakan zaisa kabilarmu ta hausa ta kara samun ilimi da kuma wayewar kai ta hanyar yin amfani da shafin hausa Wikipedia kuma ba tare da an biya kudi koda kalilan ba

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Munayin iya bakin kokarin mu ta hanyoyi daban daban domim kirkirar mukaloli a hausa Wikipedia

Aliyu Isa Fatima

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Assalamualaikum, warahmatullah, wa barakatuh. Dalilin neman data support saboda zai zama abin Karin kwarin gwiwa ga editors gurin yin editing din Article da sauran su. Data support zai zamo abin taimako ga duk mai nema kasancewar yanayin rayuwa a yanzu. Koda ban samu data support ba hakan bashi zaisa na dena bada gudummuwata a Wikipedia ba, saboda abin alfahari ne yada ilimi ta hanyar Wikipedia. Nagode

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Magani Kimiyyar siyasa

Abubakar Kaddi

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman wannan tallafi ne domin cigaban da yin gyara a shafin shafin wikipedia dama yan uwanta ganin mutanen mu wannan zai karamana kuzari akan gudunmuwar da muke badawa ta sanya kai a gyararrakin wikipedia kuma hakan zai kara kawo mana sabbin editocin saboda wasu rashin kudin data datama na hanasu yin gyararraki a wikipedia to dan haka wannan tallafi tallafi nima ina neman shi domin domin na cigaba da bada gudunmuwa ta

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

gyara da sauran su

Adamu mohammed3284

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Sabidah badah kudan muwa wajan aiki kuwani lokac Gyara sosai shiyasah nemi wanan data support kumah inah samu baxai wasah wajan aikin Wikipedia sabidah kudin data ne takemi. Wahala shiyasah Kumah ni dan makaran tane inah bukatan nanemi wanana

Sabidah badah kudan muwa wajan aiki kuwani lokac Gyara sosai shiyasah nemi wanan data support kumah inah samu baxai wasah wajan aikin Wikipedia sabidah kudin data ne takemi. Wahala shiyasah Kumah ni dan makaran tane inah bukatan nanemi wanana

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

gyara

Elsanbashh

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Ina neman wannan support na data saboda in sayi data don in kara samun sauki wajen kirkira da kuma inganta mukaloli cikin sauki ba tare da fargabar ya zanyi da sayen data ba. Sau dayawa ina so nayi editing amma sai inzo banda data dole in jira har zuwa lokacin da zan samu data ko kuma wasu lokuta ina cikin editing sai data ya kare koma tunda ban riga nayi publishing ba komawa baya yake sai yasa wanda data support din zai taimakeni in samu isasshiyar data da zan kirkiri mukaloli in kuma in ganta wasu dayawa a tsanake cikin natsuwa.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Na kirkira articles dayawa kwanan nan kamar su Trevor Long, Earnest W. Price, Shugaban Botswana, Brian Cox, Felix, Karuwanci a Guinea-Bissau da dai sauransu.

Bashir Nuhu Usman

gyara sashe

Bayanin application

gyara sashe

Muneman Data support sabida badah kudun muwa wajan gyara ko sakah photo Kumah ni Dan makaran tane shiyasah nake neman wannan Data support nakasan ce dalibin computer science kumah zan badah kudun muwa sosai da sosai uwa wajan gyara ko sakah photo Kumah ni Dan makaran tane shiyasah nake neman wannan Data support nakasan ce dalibin computer science kumah zan Wikipedia nakanbmai uwa wajan gyara ko sakah photo Kumah ni Dan makaran tane shiyasah nake neman wannan Data support nakasan ce dalibin computer science kumah zan

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

gyara sashe

Gyara