Erdnernie
Barka da zuwa!
gyara sasheNi Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Erdnernie! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:02, 29 ga Janairu, 2023 (UTC)
Inganta fassara mukalai
gyara sasheSallama @Erdnernie, da fatan kana lafiya. wannan mukalar da ke fassara Honda Insight akwai kura-kurai da yawa. Ina mai baka shawara cewa idan zakayi fassara kaga mukalar ta yi tsawo, maimakon ka fassara da yawa mara ma'ana gwara ka dauki wani dan guntum sashe ka fassara shi da kyau. Muna kara jaddada muhimmancin mukalai masu ma'ana musamman wanda ake fassara wa. Saboda haka na inganta wani sashe na wannan mukala sannan na yanke sauran. Da fatan an gane kuma za'a rika bayar da gudummawa mai ma'ana.Patroller>> 06:20, 24 Satumba 2023 (UTC)
- Nagode da gyaran da ka mun. Na inganta muqallar. Adiahn (talk) 06:31, 24 Satumba 2023 (UTC)
Murnan cin gasa
gyara sashe@Erdnernie, barka da warhaka..inason nayi amfani da wannan damar domin nayi maka murnan cin gasar WPWP da kayi a mataki na ukku, fatan alkhaeri Saifullahi AS (talk) 11:13, 23 Nuwamba, 2023 (UTC)