Bratislava
Bratislava (lafazi : /beratiselafa/) birni ne, da ke a ƙasar Slofakiya. Shi ne babban birnin ƙasar Slofakiya. Bratislava yana da yawan jama'a 419 678, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Bratislava kafin karni na tara.
Bratislava | |||||
---|---|---|---|---|---|
Bratislava (sk) Pozsony (hu) Pressburg (de) Prešporok (sk) Bratislava (cs) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Slofakiya | ||||
Region of Slovakia (en) | Bratislava Region (en) | ||||
Babban birnin |
Slofakiya Kingdom of Hungary (en) Bratislava Region (en) Pozsony County (en) Slovak Socialist Republic (en) Kingdom of Hungary (en) Bratislava region (1948 – 1960) (en) Slovak Republic (en) Western Slovakia (en) Pozsony 1 urban electoral district (en) (–1918) Pozsony 2 urban electoral district (en) (–1918) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 475,503 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 1,293.53 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 367.6 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Danube (en) | ||||
Altitude (en) | 152 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 907 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Matúš Vallo (en) (2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 8XX XX | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 2 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bratislava.sk |
Hotuna
gyara sashe-
Majalisar kasa ta Jamhuriyar Slovak, Brastislava
-
Mutum-mutumin Schone Náci a titin Sedlárska
-
Bratislava a cikin karni na 16
-
Cibiyar kasuwanci ta Digital Park
-
Sabon ginin gidan wasan kwaikwayo na Slovak, Bratislava
-
Bratislava a farkon karni na 20
-
Majalisar kasa ta Jamhuriyar Slovak, Brastislava