Nasarawa (Kano)

ƙaramar hukuma a jihar Kano, Najeriya
(an turo daga Nasarawa (Jihar Kano))

Nasarawa Ƙaramar hukuma ce a Jihar Kano, Nijeriya. Tana ɗaya daga cikin manyan birane na Jihar Kano, sannan kuma Nasarawa na ɗaya daga cikin manyan gurare masu tarin ma'aikatun gwamnatin Jihar Kano. Cibiyar karamar hukumar Nasarawa na nan a garin Bompai, Kano.[1]

Nasarawa


Wuri
Map
 11°58′37″N 8°33′45″E / 11.9769°N 8.5625°E / 11.9769; 8.5625
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 34 km²

Ƙaramar hukumar Nasarawa na da girman kimanin 34 km2 tare da yawan jama'a mutum 678,669 dangane da kidayar shekara ta 2006. Tana da lamban wasika kamar haka 700.[2]

 
Kofar Nasarawa -Birnin Kano

Ƙofan Nasarawa kofa ce da ke ɗauke da wurare kamar Gadar Nasarawa wacce tsohon gwamna kano kuma sanata Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya kashe miliyoyin nairori wajen ginata.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ana ce-ce-ku-ce kan batun rusa gadar Kofar Nasarawa a Kano". BBC News Hausa (in Hausa). Retrieved 2021-07-24.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2021-07-24.
  3. "Ana ce-ce-ku-ce kan batun rusa gadar Kofar Nasarawa a Kano". BBC News Hausa (in Hausa). Retrieved 2021-07-24.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi