Warawa

Karamar hukuma a Najeriya

Warawa Ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano, Najeriya. Hedikwatarta tana kuma a cikin garin Warawa. Sannan kuma hukumar Warawa tana da mazabu guda goma sha biyar, ga su kamar haka:

 • Yan dalla
 • Yangizo
 • Amarawa
 • Danlasan
 • Garin Dau
 • Gogel
 • Imawa
 • J/Galadima
 • Jemagu
 • Jigawa
 • Katarkawa
 • Madari Mata
 • Tamburawar Gabas
 • Tangar
 • Warawa
Warawa

Wuri
Map
 11°53′00″N 8°41′00″E / 11.8833°N 8.6833°E / 11.8833; 8.6833
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 360 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Lambar gidan wayarta it's ce 713.[1]

Manazarta

gyara sashe
 1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi