Tudun Wada

Ƙaramar hukuma a Nigeria

Tudun Wada karamar hukuma ce da ke a Jihar Kano Nijeriya. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 710104.[1] Sanannen gari ne wanda ya shahara da noma da kuma kasuwancin shinkafa. Mutanan garin suna aikin rafi (noman rani) musamman shinkafa da kuma tumaturi. Akwai isashshen ruwa wanda masu noman rani suke amfani da shi.

Tudun Wada

Wuri
Map
 11°15′N 8°24′E / 11.25°N 8.4°E / 11.25; 8.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Manazarta

gyara sashe
  1. "Tudun Wada LGA Postal Code" (in Turanci). Retrieved 2021-10-02.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi