Kiru Ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano Nijeriya. Hedikwatarta tana cikin garin Kiru. Tana da fadin kasa 927 km2 da yawan jama'a da suka kai 264,781 a lissafin kidayar 2006. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 711.[1]

Kiru

Wuri
Map
 11°42′N 8°06′E / 11.7°N 8.1°E / 11.7; 8.1
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 927 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Kiru local government (en) Fassara
Gangar majalisa Kiru legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci


Manazarta gyara sashe

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi