Dala, Nigeria
karamar hukumar Nijeriya
ƙasaNajeriya Gyara
located in the administrative territorial entityjihar Kano Gyara
coordinate location12°1′0″N 8°29′0″E Gyara
office held by head of governmentChairman of Dala local government Gyara
majalisar zartarwasupervisory councillors of Dala local government Gyara
legislative bodyDala legislative council Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Dala kusan za'a iya cewa nanne waje na biyu da mutanan kano sukafara zama bayan Madatai Da Kogin Jakara

Dala wani Duste ne da yake tsakiyar birnin kano sunan dusten kuma ya samu ne dalilin zuwan wani gawurtaccen dan Farauta wanda Tarihi bai bayyana sunan saba saidai sunan nuna yanda ya taho wato Dehlak wani tsuburi ne a kasar habasha. da yazo sai yazauna a gindin dutsen dala ana cewa dehlak sai zamani yasa sunan ya koma dala amma asalin sunan dehlak ne.

Dala a yau yanzu dala unguwace a kanon dabo kuma karamar hukuma ce wanda itace tafi kowace karamar hukuma yawan jama'a a Nijeriya baki daya. domin a Zabe da akayi a shekara ta 2007 tana da akwatin zabe guda dari biyar da biyar.