Gwale Karamar Hukuma ce a Jihar Kano Najeriya. wacce ke tsakanin mafi yawan al'umma da fili a tsakiyar birnin Kano. Hedkwatar ta tana unguwar Gwale ne daura da Unguwar Kofar Na'isa.

Gwale

Wuri
Map
 11°58′00″N 8°30′00″E / 11.9667°N 8.5°E / 11.9667; 8.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 18 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Gwale local government (en) Fassara
Gangar majalisa Gwale legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Goran dutse hill Gwale

Tana da yanki 18 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.

Lambar gidan waya na yankin shi ne 700234.[1] Gwale na da mazauna da yawa, musamman malaman addinin musulunci. An haifi Malam Aminu Kano a Sudawa Quarters, karamar hukumar Gwale da Abdulrauf Lawan Saleh sarkin yakin arewa

Fitattun ƴan asalin ƙasar gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi