Tarauni

Ƙaramar hukuma ce a jihar Kano, night.

Tarauni Ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano Nijeriya, helkwatar ta na nan ne a Ungwa Uku. Karamar hukumar tana da mazabu guda goma, ga su kamar haka:

  • Mazabar Tarauni
  • Mazabar Gyadi-Gyadi Arewa
  • Mazabar Gyadi-Gyadi Kudu
  • Mazabar Darmawa
  • Mazabar Daurawa
  • Mazabar Babban Giji
  • Mazabar Hotoro
  • Mazabar Unguwa Uku Cikin Gari ,
  • Mazabar Unguwa Uku Kauyen Alu
  • Mazabar Unguwar Gano
Tarauni

Wuri
Map
 11°58′00″N 8°34′00″E / 11.9667°N 8.5667°E / 11.9667; 8.5667
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 28 km²

Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 700.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi