Karaye

Karamar hukuma kuma gari a jihar Kano

Ƙaraye ƙaramar hukuma ce kuma hedikwatar masarautar Karaye a jihar Kano a Najeriya. Hedkwatar ta tana cikin garin Ƙaraye.

Karaye


Wuri
Map
 11°47′00″N 8°01′00″E / 11.7833°N 8.0167°E / 11.7833; 8.0167
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 17 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Kusala Dam karaye

Tana da yanki 479 km2 da yawan jama'a 2 a lissafin ƙidayar shekara ta 2006. Tana ɗaukar sansanin masu yi wa ƙasa hidima (NYSC) [1] a jihar Kano.

Ƙaraye shi ne gidan Dam din Challawa Gorge . Tafki ce babba a kogin Challawa, wani magudanar ruwa a kogin Kano, wanda shi ne babban magudanar ruwa a kogin Hadejia .

Lambar gidan waya na yankin ita ce 704.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. National Youth Service Corps
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi