Makoda
Ƙaramar hukuma a jihar Kano, Najeriya
Makoda (ko Makuda ) karamar hukuma ce a jihar Kano, Najeriya. Hedkwatar ta tana cikin garin Koguna. An sassaka shi ne daga karamar hukumar Danbatta.
Makoda | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | jihar Kano | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 222,399 (2006) | |||
• Yawan mutane | 504.31 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 441 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 702 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Yana da yanki 441 km 2 kuma yana da yawan jama'a 222,399 a ƙidayar 2006.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 702.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.
Kananan Hukumomin Jihar Kano |
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi |