Rogo (ƙaramar hukuma)

Ƙaramar hukuma a Najeriya

Rogo Ɗaya daga cikin Kananan HukumominNajeriya ce a jihar Kano a Najeriya . Hedkwatarta tana cikin garin Rogo.

Rogo

Wuri
Map
 11°34′00″N 7°50′00″E / 11.5667°N 7.8333°E / 11.5667; 7.8333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 802 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Villa_Rogo_in_Esino_Lario_26
Villa_Rogo_in_Esino_Lario_29

Tana da yanki na 802 kilomita 2 da yawan jama'a da suka kai 227,742 (ƙidayar 2006) kuma tana iyaka da Kananan Hukumomin Karaye da Kiru daga Gabas, ƙaramar hukumar Makarfi a Jihar Kaduna daga Kudu, Kananan Hukumomin Danja da Kafur a Jihar Katsina daga Yamma da Arewa. [1] Karamar Hukumar Rogo tana da Unguwannin siyasa guda 10, wadanda suka hada da: Beli, Falgore, Fulatan, Gwangwan, Jajaye, Rogo-Ruma, Rogo-Sabon-Gari, Ruwan Bago, Zarewa da Ward Zoza. Lambar gidan waya na yankin ita ce 704.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Rogo Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2024-08-16.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi