Open main menu
Helsinki.

Helsinki birni ne, da ke a yankin Uusimaa, a ƙasar Finlan. Shi ne babban birnin ƙasar Finlan kuma da babban birnin yankin Uusimaa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 642,045 (dubu dari shida da arba'in da biyu da arba'in da biyar). An gina birnin Helsinki a shekara ta 1550.