Miniska
Minsk ko Miniska[1] (harshen Belarus: Мінск; Rashanci: Минск) birni ne, da ke a ƙasar Belarus. Shi ne babban birnin ƙasar Belarus. Miniska yana da yawan jama'a 1,992,685 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Miniska a karni na sha ɗaya, bayan haihuwar Annabi Isa. Shugaban birnin Miniska shi ne Anatol Sivak.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Мінск (be) Менск (be) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Anthem of Minsk (en) ![]() | ||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Belarus | ||||
Enclave within (en) ![]() |
Minsk Region (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,995,471 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 4,872.95 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Belarusian (en) ![]() Rashanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 409.5 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Nyamiha River (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 280 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Minsk Region (en) ![]() | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar |
Menesk (en) ![]() | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Minsk City Executive Committee (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Q27919241 ![]() | ||||
• Chairman of the Minsk City Executive Committee (en) ![]() |
Uladzimir Kukharau (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 220001–220141 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 817 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | BY-HM | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | minsk.gov.by |

Hotuna Gyara
-
Hedkwatar KGB, Minsk
-
National Opera da Ballet na Belarus
-
Birnin Minks da dare
-
Niamiha street, Minsk