Open main menu

Wikipedia β

Nigeria-karte-politisch-kaduna.png

Birni ne a kasar Hausa wanda kuma yana daya daga cikin garuruwan da Shehu Usman ya bada tuta kuma addinin musulunci ya tabbata. Birni ne mai dadin zama saboda yanayinsa gashi kuma cibiyar ilimin addini dana boko a arewacin najeriya. wannan gari Allah ya albarkace shi da kasa na noma da kuma ilimin addinin musulumci dana zamani wanda a dalilin haka ne baki daga makotan garin suke zuwa domin neman ilimi kai harma da na kasashen waje da kuma mutanen garin zaria su kansu. sarauniya Amina''''