Gwamnati
Gwamnati wani tsari ne da ake tafiya akai don mulkar ko kuma shugabantar wata kungiya ko gungun al umma. A tsarin tafiyar da shugabantar al umma musamman ma tsarin gwamnati ya hadar da gungun yan majalisa wato masu tsarawa da zartarwa da doka.sai kuma gwamna da yan ayarinsa, sai kuma alkalai wato bangaren shari'a. duk kan nin wani tsari na shugabanci an kafa shine a akan tsarin dokoki.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
field of study (en) ![]() ![]() |
Office held by head of the organization (en) ![]() | shugaban gwamnati |
Hashtag (en) ![]() | government |
Has quality (en) ![]() |
form of government (en) ![]() ![]() |
Subject has role (en) ![]() | gudanarwa |
Manifestation of (en) ![]() |
power (en) ![]() |
Hannun riga da |
political opposition (en) ![]() |