Jami'ar Ahmadu Bello

Jamiar Ahmad Bello dake cikin Garin Zariya a Najeriya

Jami'ar Ahmadu Bello jami'a ce ta gwamnatin tarayyar Nijeriya da ke Zariya a cikin Jihar Kaduna. An assasa ta ne a ranar 4 ga watan Oktoban shekara ta alif ɗari tara da sittin da biyu 1962, shekara biyu bayan Nijeriya ta samu 'yancin kai. Shugaban Jami'ar n yanzun shine farfesa Kabir Bala. Jami'ar Ahmadu Bello na daya daga cikin manyan jami'o'in najeriya.

Jami'ar Ahmadu Bello

Discipline, Self-Reliance and Excellence
Bayanai
Suna a hukumance
Ahmadu Bello University
Iri public university (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Laƙabi ABU
Aiki
Mamba na Ƙungiyar Jami'in Afrika
Harshen amfani Turanci
Adadin ɗalibai 49,436 (2012)
Tarihi
Ƙirƙira 4 Oktoba 1962
abu.edu.ng
babbar kofar shiga jami'ar Ahmadu Bello
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

sannan tanada rassa da dama acikin najeriya ta kasu kasha Kashi ne a jahar kaduna

Manazarta gyara sashe