Jerin sunayen Allah a Musulunci
Sunayen Allah ƙyawawa guda casa'in da tara (99),
Jerin sunayen Allah a Musulunci | |
---|---|
set of theonyms (en) , name of Allah (en) da name of God (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | title of a particular person or being (en) |
Bangare na | iman (en) da Pillars of faith in Islam (en) |
Facet of (en) | aqidah (en) da Tauhidi |
Addini | Musulunci da Sufiyya |
Alaƙanta da | attributes of God in Islam (en) |
Walilla'hil sama'ul husna, faduhubiha:
Larabci | Hausa | |
---|---|---|
1 | Huwallahullaziy la'ilaha illaa huwa | Shi ne Allah wanda babu wani abin bautawa da gaskiya sai shi |
2 | Arahma'nu | Mai jin kan muminai da kafirai a duniya |
3 | Alrahimu | Mai jin kan muminai kadai a lahira |
4 | Almaliku | Mamallaki |
5 | Alkuddusu | Tsarkakken sarki |
6 | Alsalamu | Mai amintarwa |
7 | Almuminu | Amintaccen sarki |
8 | Almuhaiminu | Mai shaida aikin bayi |
9 | Al'Azizu | Mabuwayi |
10 | AlJabbaru | Mai gyara bayinsa |
11 | Almutakabbiru | Mai girman girma |
12 | Alkhaliku | Mahaliccin halitta |
13 | AlBari'u | Mahalicci |
14 | AlMusawiru | Mai suranta mahaifa |
15 | AlGaffaru | Mai gafara |
16 | AlKahhaaru | Mai rinjaye |
17 | AlWahhaabu | Mai kyauta |
18 | AlRazzaaku | Mai azurtawa |
19 | AlFattaahu | Mai budawa bayi |
20 | AlAlimu | Masani |
21 | AlKabidhu | Mai damkewa |
22 | AlBasidu | Mai shimfida arziki |
23 | AlKhafidhu | Mai sunkuyarwa |
24 | Al Rafi'u | Mai daukakawa |
25 | AlMu'izzu | Mabuwayin sarki |
26 | AlMuzillu | Mai kaskantarwa |
27 | AlSami'u | Mai ji |
28 | AlBasiru | Mai gani |
29 | AlHakmu | Mai hukunci |
30 | Aladalu | Mai adalci |
31 | AlLadifu | Mai tausasawa |
32 | AlKhabiru | Masanin halittarsa |
33 | AlHalimu | Mai juriya |
34 | AlAzimu | Mai girman daraja |
35 | AlGafuru | Mai gafartawa bayinsa |
36 | AlShakuru | Sarki abin godewa |
37 | AlAliyu | Madaukaki |
38 | AlKabiru | Mai girman lamari |
39 | AlHafizu | Mai kiyayewa |
40 | AlMukitu | Mai ciyarwa |
41 | AlHasibu | Mai iyakancewa |
42 | AlHalilu | Mai girman girma |
43 | AlKarimu | Mai madaukakin girma |
44 | AlRakibu | Mai tsinkayarwa |
45 | Almujibu | Mai amsawa |
46 | AlWasiu | Mai yalwatawa |
47 | AlHakimu | Mai hikima |
48 | AlWadudu | Masoyi |
49 | AlMajidu | Mai cikakkiyar siffa |
50 | AlBa'isu | Mai aiko Manzanni |
51 | AlShahidu | Mai shaida komai |
52 | AlHakku | Matabbacin gaskiya |
53 | AlWakilu | Mai isarwa |
54 | AlKawiyu | Matabbaci |
55 | AlMatinu | Mai karfi |
56 | AlWaliyu | Mai jibintarwa |
57 | AlHamidu | Macancancin yabo |
58 | AlMuhsiy | Mai iyakancewa |
59 | AlMubdiy | Mai bayyanawa |
60 | AlMufidu | Mai komarwa |
61 | AlMuhyiy | Mai rayawa |
62 | AlMumitu | Mai kashewa |
63 | AlHayyu | Rayayyen Sarki |
64 | Alkayyumu | Madawwami |
65 | AlWaajidu | Mai bayarwa |
66 | AlMasjidu | Mai daukakawa |
67 | AlWahidu | Makadaici |
68 | AlSamadu | Abin nufi da bukata |
69 | AlKadiru | Mai iko |
70 | AlMuktadiru | Mai iko da komai |
71 | AlMukaddimu | Mai gabatarwa |
72 | AlMuakhkhiru | Mai jinkirtawa |
73 | AlAuwalu | Na farko |
74 | AlAkhiru | Marashin karshe |
75 | AlZahiru | Mabayyani |
76 | AlBadinu | Boyayye |
77 | AlWasiy | Majibincin lamari |
78 | AlMula'aliy | Madaukaki |
79 | AlBarru | Mai kyautatawa |
80 | AlTauwabu | Mai karbar tuba |
81 | AlMu'akimu | Mai ukuba |
82 | Al Afuwu | Mai rangame |
83 | Al Raufu | Mai tausasawa |
84 | Malikul Mulki | Mamallakin mulki |
85 | ZUljalali Wal'Ikrami | Ma'abocin girma da girmame-girmame |
86 | AlMuksidu | Mai adalci |
87 | AlJaami'u | Mai tara kowa |
88 | Alganiyu | Mawadaci |
89 | Al Mugniyu | Mai wadatarwa |
90 | AlMani'u | Mai hanawa |
91 | Al Dha'ru | Mai cutar da mai cutarwa |
92 | Al Naafiu | Mai amfanarwa |
93 | Al Nuru | Mai haskakawa |
94 | Al Hadiy | Mai shiryawa |
95 | Al Badiu | Makagi |
96 | Al Bakiy | Wanzajje |
97 | Al Warisu | Magaaji |
98 | Alrashidu | Mai shiryawa |
99 | AlSaburu | Mai hakuri |