Harshe ko Halshe wata gaɓa ce ta tsoka wadda take a cikin bakin yawan cin vertebrates wanda ke saita abinci domin taunawa, kuma ana amfani dashi a wurin yin hadiya. Yana da muhimmanci a digestive system kuma shine muhimmin gaɓar dandano a cikin gustatory system. Sashen harshe na sama wato (dorsum), taste buds suka lulluɓe shi a cikin lingual papillae. sensitive ne sosai kuma yana da damshi na miyau a koda yaushe, kuma yakan samu nerves da blood vessels. Harshe kuma shine asalin abunda ke wanke hakora da tsaftace su.[1] Babban aikin harshe shine taimakawa wurin maganan ƴan'adam da vocalization a wasu dabbobi.

Wikidata.svgHarshe (gaɓa)
anatomical structure (en) Fassara
Tongue.agr.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na heterogeneous anatomical cluster (en) Fassara
Arterial supply (en) Fassara lingual artery (en) Fassara da ascending pharyngeal artery (en) Fassara
Venous drainage (en) Fassara lingual veins (en) Fassara
Foundational Model of Anatomy ID (en) Fassara 54640
Amfani taste (en) Fassara, spoken language (en) Fassara da licking (en) Fassara
wannan harshen wani babban ƙadangare ne (Komodo dragon) a turance
dayigiram na harshe (tongue diagram)
harshen mutum

Harshen ƴan'adam ya kasu gida biyu, ɓangaren oral dake gaba da kuma ɓangaren pharyngeal a baya.

AnazarciGyara

  1. Maton, Anthea; Hopkins, Jean; McLaughlin, Charles William; Johnson, Susan; Warner, Maryanna Quon; LaHart, David; Wright, Jill D. (1993). Human Biology and Health. Englewood Cliffs, New Jersey, USA: Prentice Hall. ISBN 0-13-981176-1.