Victor Moses (an haife shi a shekara ta 1990) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2012.

Simpleicons Interface user-outline.svg Victor Moses
Victor Moses.jpg
Rayuwa
Haihuwa Lagos, Disamba 12, 1990 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa winger (en) Fassara
Lamban wasa 15
Nauyi 75 kg
Tsayi 177 cm
Victor Moses a shekara ta 2012.

HotoGyara