Ɗan wasan ƙwallon ƙafa
ɗan wasan ƙwallon ƙafa ɗan wasan kwallon kafa na nufin mutum mai lasisin buga kwallo a fadin duniya ko kuma a farfajiyar yankin da yake bugawa, ko kuma mutumin da yake bugawa domin samun lasisin zama dan kwallo,dan kwallo na da matukar zimma ta yadda ya kasance mai atisayi tukuru domin ganin cewa ya samu rashin gajiyan buga kwallon.Yan kwallo sun karkasu gida da bandaban a cikin fili yayin buga kwallo kamar haka.
- Mai tsaran gida(G.K)
- Mai kare gida(D.F)
- Mai sarrafa tsakiya(M.D.F)
- Mai kai hari (C.F)
![]() | |
---|---|
sana'a | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
athlete (en) ![]() ![]() |
Bangare na |
association football club (en) ![]() ![]() |
Field of this occupation (en) ![]() |
ƙwallon ƙafa, men's association football (en) ![]() ![]() |
Wears (en) ![]() |
kit (en) ![]() |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Kowanne dan kwallo a filin kwallo na tsayawa ne tsayin daka domin ganin cewa ya aikata aikin shi domin samar da inganticiyar nasara ga ilahirin tawagar tasu.[1]
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
ManazartaGyara
- ↑ "OVERVIEW OF PROPERTIES". beIN Sports. Archived from the original on 19 October 2016. Retrieved 16 November 2016. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)