Belize
Belize ko Belis[1] (da Turanci Belize, da Ispaniyanci Belice) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Belize Belmopan ne. Belize tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 22,966. Belize tana da yawan jama'a 385,854, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Belize tana da iyaka da ƙasashen biyu: Mexico a Arewa da Guatemala a Yamma da Kudu. Belize ya samu yancin kanta a shekara ta 1981.
Belize | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Land of the Free (en) (1981) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Under the shade I flourish» | ||||
Suna saboda | Belize River (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Belmopan (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 411,106 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 17.9 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Central America (en) , Continental Central America (en) , European Union tax haven blacklist (en) da Karibiyan | ||||
Yawan fili | 22,966 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Doyle's Delight (en) (1,124 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Caribbean Sea (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | British Honduras (en) | ||||
Ƙirƙira | 21 Satumba 1981 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | constitutional monarchy (en) da parliamentary monarchy (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Belize (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• monarch of Belize (en) | Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022) | ||||
• Prime Minister of Belize (en) | Johnny Briceño (en) (12 Nuwamba, 2020) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 2,491,500,000 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Belize dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .bz (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +501 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) da 90 (en) | ||||
Lambar ƙasa | BZ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | belize.gov.bz |
Daga shekara ta 2021, gwmanan ƙasar Belize Froyla Tzalam ne. Firaministan ƙasar Belize Dean Barrow ne daga shekara ta 2008.
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.