Tauhidi: itace kudurce Imani da kadaita Allah shi kadai, wato mutum ya yarda da Allah mahallici shi kadaine, kuma shi ya halicci kowa da komai. Kuma da imani da dukkanin Manzanni da Annabawan da Allah ya aiko su domin su karantar da mutane addini musulunci.

Tauhidi
Islamic term (en) Fassara, monotheism (en) Fassara da Sufi terminology (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na monotheism (en) Fassara
Bangare na al-Sirat al-Mustaqim (en) Fassara da Sabil Allah (en) Fassara
Amfani worship in Islam (en) Fassara, Zikiri, Dua (en) Fassara, Istiqama (en) Fassara da Huda (en) Fassara
Facet of (en) Fassara iman (en) Fassara da aqidah (en) Fassara
Sunan asali تَوْحِيدٌ، اَلتَّوْحِيدُ
Vocalized name (en) Fassara تَوْحِيدٌ، اَلتَّوْحِيدُ
Addini Musulunci da Sufiyya
Suna saboda monotheism (en) Fassara
Yaren hukuma Larabci
Al'ada Islamic culture (en) Fassara, Arab culture (en) Fassara da cultural globalization (en) Fassara
Harshen aiki ko suna Larabci da multilingualism (en) Fassara
Commemorates (en) Fassara al-Wahid (en) Fassara, al-Ahad (en) Fassara, Jerin sunayen Allah a Musulunci, names of Allah mentioned in the Qur'an (en) Fassara da attributes of God in Islam (en) Fassara
Present in work (en) Fassara Al Kur'ani, Hadisi da Tafsiri
Full work available at URL (en) Fassara corpus.quran.com… da qurananalysis.com…
Wuri
Map
 10°30′N 15°30′E / 10.5°N 15.5°E / 10.5; 15.5
littafin Tauhidi

Rabe-raben Tauhidi

gyara sashe

Tauhidi shine kadaita Allah SWT, a cikin abubuwa uku :

  1. [Tauhidur-rububiyya] wato kadaita Allah a cikin aiyukansa, shi kadai yayi halitta, shi kadai ya mallaki halitta, shi kadai yake gudanar da halitta, bashi da abokin tarayya, a cikin haka.
  2. Tauhidul-uluhiyya) wato babu wanda ya cancanci bauta bisa gaskiya, sai Allah shi kadai.
  3. Duk Tauhidul-Asmaa'i wassafati, wato kadaita Allah taala, a cikin sunayan sa, da siffofinsa, wadanda sukazo a cikin Alkurani Mai girma da hadisai ingantattu.

Yarda da Gamsuwa Da Amincewa cewa Dukkan Labaran da Allah ya bayar, Ko Annabi S.A.W ya bayar, gaskiya ne, babu ja ko inke, haka dukkan hukuncin da Allah ya yanke, a Alkurani Mai girma, ko hadisai ingattatu, adalci ne.

Manazarta

gyara sashe