Makarantun Musulunci da Rassansu

Makarantun Musulunci da Rassansu
subclass ofschool of thought, religious denomination Gyara
bangare naMusulunci Gyara

Wannan kasida ya takaita bayani ne akan Nassoshi daban-daban na makarantun mabiya addinin Musulunci da yadda suka karkasu. Wanda rabuwa da aka fara samu na asali sune na; Mabiya Sunnah, da Mabiya Shia, da Kawarij, a farko rabuwar akan banbancin siyasa ne, amma daga baya yakoma harda akan babbancin akida(Tauhidi) da Fikihu. Akwai makarantu uku da suka rabu a tun asalin musulunci, sune: Makarantun Fikihu wato Mazhaba, da Suffanci sannan Makarantun Tauhidi. Haka kuma kasida yabayyana manyan kungiyoyi da da'awoyi dasuka fito a wannan zamanin.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.