Sarakuna wannan kalmar jam'in Sarki ce, kuma tana nufin mutum mai mulkan jama'a. Duk wanda kuma yake mulkan wani wuri ko abirni ko a ƙauye shi ake kira da Sarkin wannan yankin.[1] A ƙasar da Sarki da yake mulka yana da mataimaka, wanɗanda su ake kira da Hakimi,'yayan Sarki idan namiji ne sai akirashi da Yarima da turanci kuma Prince, idan ɗiya macece kuma Gimbiya da turanci kuma Princess.[2]

Misali gyara sashe

  • Sarkin yankinmu adali ne a wurin gudanar da mulkinsa.
  • Sarki ya naɗa ɗansa a Hakimta.
  • Sarauniya taje aikin Hajji.

Manazarta gyara sashe

  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.
  2. Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.