Tsakiyar Asiya Wani yanki ne a nahiyar Asiya. Kasashen dake a yankin Tsakiyar Asiya sune Kazakhstan , Kyrgyzstan , Uzbekistan , Turkmenistan da Tajikistan. Majalisar Dinkin Duniya ta hada da Afghanistan a yankin.

Tsakiyar Asiya

Wuri
Map
 45°18′N 63°54′E / 45.3°N 63.9°E / 45.3; 63.9
Labarin ƙasa
Bangare na Asiya
Sun raba iyaka da

Mutane sun rayu a yankin tsakiyar asiya tun lokacin Jahiliyya. Asalin yankin yanki ne na daular fashiya har zuwa lokacin da Alezandar ya kwace ta. Lokacin da ya rasu sai yankin ya koma hannun wani janar dinsa maisuna Seleucus. A hankali sai yankin ya fara kubucewa a hannun Seleucus daganan sai yankin ya koma hannun mutanen Fashiya. Ana haka kuma sai Daular Assanid ta karbe iko. However, a waken shekara ta 600's (miladiyya), mayakan Larabawa suka kaima yankin addinin Musulunci, kuma suka kame yankin ya koma karkashin su.

Manazarta

gyara sashe