Jerin gudummuwar edita Kakaki247

A user with 75 edits. Account created on 27 ga Afirilu, 2024.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)

27 Oktoba 2024

29 Satumba 2024

8 Satumba 2024

7 Satumba 2024

3 Satumba 2024

7 ga Yuli, 2024

6 ga Yuli, 2024

28 Mayu 2024

  • 09:4409:44, 28 Mayu 2024 bamban tarihi +340 N Dax Sabon shafi: '''Daniel Nwosu Jr''' an haifeshi 22 ga watan Mach 1994, Wanda akafi sani da sunan '''Dax''' ya kasance mai shedar asali kasashe biyu, kasar kanada da najeriya. Ya shahara a matsayin Mai rubuce rubucen wakoki dakuma rerawa <ref>II, C. Vernon Coleman (30 March 2020). "Dax's Pitch for 2020 XXL Freshman". XXL Mag. Retrieved 2021-10-14.</ref>

27 Mayu 2024

  • 11:5311:53, 27 Mayu 2024 bamban tarihi +928 N Tyler james Sabon shafi: '''Tyler James Williams''' an haifeshi 9 ga watan oktoba 1992 ya kasance dan wasan kwaikwayo, Mawaki a kasar amurka. Ya fara harkar fim tun lokacin quruciyarsa a inda yafito Fina finai daban daban kamar su Saturday Night Live, Little Bill dakuma Sesame Street<ref>"Tyler James Williams: From Child Actor to Hollywood Hunk + Nina Parker on 'Tamron Hall' | WATCH". EURweb. February 17, 2022. Retrieved July 12, 2022</ref> Tyler Williams ya fito a matsayin Chris Rock a cikin fim din U...
  • 11:3311:33, 27 Mayu 2024 bamban tarihi +806 N Coco Jones Sabon shafi: '''Courtney Michaela "Coco" Jones''' an haife ta (4 ga watan janairu 1998) ta kasance Mawakiya ce wadda ke rubutawa da rerawa dakuma wasan kwaikwayo a kasar amurka, Coco Jones ta tashi a kasar Lebanon, Tennessee, daga baya ta fara gabatar wasan gala a Nashville a lokacin tana yarinya Don cinma burinta nazama babbar Mawakiya dakuma harkar nishadi. Itace ta farko wadda tafara bayyana a gasar gidan radio ta Radio Disney's Next Big Thing (2010-11) wadda daga baya tasamu cigaba da s...
  • 11:0711:07, 27 Mayu 2024 bamban tarihi +936 N Lucky Dube Sabon shafi: '''lucky Philip dube''' an haifeshi 6 ga watan Agusta 1964 ya rasu a shekarar 18 ga oktoba 2007. Lucky dube Dan asalin kasar Afirika ta kudu ne, ya kasance Mawaki ne Wanda ya shahara a bangaren regge(reggae) dakuma rastafara(restafarian) a trance. Yawan sauraron wakokinsa yasa yazama Mawaki Wanda yafi cinikin kundin waqoqinsa nasa a shekarar 1996 a kidaya ta mawakan Dunia tare da samun lambar kwazo da girmamawa. A Rubutun waqoqinsa lucky dube ya kasance mai fadin batutuwa dasuk...

26 Mayu 2024

  • 19:1119:11, 26 Mayu 2024 bamban tarihi +538 N Alpha blondy Sabon shafi: '''Seydou Koné''' an haifeshi 1 ga watan janairu 1953 a garin Dimbokro<ref>"De Dimbokro à Monrovia". Alphablondy.info. Archived from the original on April 2, 2012. Retrieved April 3, 2012.</ref> Wanda Aka fisani '''Alpha blondy''' Kuma ya kasance dan asalin kasar ivory coast, babban Mawaki Wanda ya shahara a duniya. Mafi yawan wakokinsa sun shafi siyasa da mu'amalar rayuwa ta yau da kullum Kuma yawan wakokinsa yafi yunsu da yaren Dyula faransanci dakuma yaren turanci daga bi...
  • 11:1211:12, 26 Mayu 2024 bamban tarihi +380 N Aston martin Sabon shafi: '''Aston Martin Lagonda Global Holdings PLC''' kamfanin ne na kasar birtaniya daya shara wajen kirkira motocin Hawa na alfarma Dana kwalisa, an kirkira wannan kamfanin a shekarar 1913, mallakin Lionel Martin da Robert Bamford, kamfanin nan ya cigaba da bunkasa ta hannun David Brown <ref>How Aston Martin Became Integral to James Bond's Screen Legacy". Variety. 16 May 2023.</ref>
  • 10:5110:51, 26 Mayu 2024 bamban tarihi +497 N James hadley chase Sabon shafi: '''James Hadley Chase ''' an haifeshi 24 disamba 1904 zuwa watan Febwiru 1985. Ya kasance mawallafi na littatafan Turanci. Sunanshi na haihuwa ya kasance '''René Lodge Brabazon Raymond ''' ya shahara ta bangaren rubuce rubucen qirqira da hiqaya, kasantuwa a Hakan yabashi girma Wanda ta bangaren rubu rubucen nishadi a fadin Dunia a mafi yawan lokuta a Yankin turai <ref>Frank Northen Magill (1988). Critical survey of mystery and detective fiction. Salem Press. p. 319. ISBN 0-893...
  • 10:3310:33, 26 Mayu 2024 bamban tarihi +363 N Charles dickens Sabon shafi: '''Charles John Huffam Dickens '''yayi rayuwa 1812_ 7 June 1870, ya kasance shaharren marubuci ne na littatafan Turanci Kuma Mai tsokaci a harkokin yau da kullum Wanda ya shahara wajen kirkirar labarai na qirqira wadanda suka shahara a duniya yana daya daga cikin wadanda ake girmamawa a bangaren ta bangaren rubuce rubucen qirqira. <ref> Black 2007, p. 735</ref>
  • 10:2410:24, 26 Mayu 2024 bamban tarihi +563 N David Ricardo Sabon shafi: '''David Ricardo''' an haifeshi 18 ga watan afrilu 1772 ya kasance kasanin harkar tattalin arziki ta bangaren siyasa, Kuma Dan siyasa ne Kuma kasance mamba a majalissar zartarwa ta kasar great Britain (birtaniya)da yankin Ireland. Ya shahara ta bangaren masana tattalin arziki na '''classical econonist''' wadanda suka hada sauran masana tattalin arziki kamar su'''Thomas malthus''', '''Adam smith''','''James mill'''<ref>Sowell, Thomas (2006). On classical economics. New Haven, CT...
  • 10:1110:11, 26 Mayu 2024 bamban tarihi +518 N Alfred Marshall Sabon shafi: '''Alfred Marshall''' an haifeshi 24 July 1842 ya kasance shahararrene a bangaren ilmin sanin tattalin arziki a kasashen turai. Kuma shine mawallafin littafin '''principles of economics 1890 ''' littafin ya kasance mai rinjaye a Fannin tattalin arziki a kasar Ingila tsawon shekaru. <ref>Abergel, Frédéric; Aoyama, Hideaki; Chakrabarti, Bikas K.; Chakraborti, Anirban; Ghosh, Asim (2013). Econophysics of Agent-Based Models. Cham, Switzerland: Springer Science & Business Media. p...
  • 09:5409:54, 26 Mayu 2024 bamban tarihi +450 N General Hassan Usman Katsina Sabon shafi: '''Hassan Usman Katsina''' an haifeshi 24 ga watan July 1933, Wanda akema laqani da chiroman katsina, ya kasance daya daga cikin manyan sojoji a matakin janar Kuma ya kasance gwamana na karshe a arewacin najeriya. Ya kasance shugaban sojoji na najeriya a lokacin yajin basasa na biyu a najeriya, daga baya ya kasance na biyu a mataki qoli. <ref>"In memory of late Gen. Hassan Usman Kastina". Daily Trust. 28 July 2019. Retrieved 1 October 2021.</ref>
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)