Lucky Dube
lucky Philip Dube an haifeshi 6 ga watan Agusta 1964 ya rasu a shekarar 18 ga oktoba 2007. Lucky dube Dan asalin kasar Afirika ta kudu ne, ya kasance Mawaki ne Wanda ya shahara a bangaren regge(reggae) dakuma rastafara(restafarian) a trance. Yawan sauraron wakokinsa yasa yazama Mawaki Wanda yafi cinikin kundin waqoqinsa nasa a shekarar 1996 a kidaya ta mawakan Dunia tare da samun lambar kwazo da girmamawa. A Rubutun waqoqinsa lucky dube ya kasance mai fadin batutuwa dasuka shafi rayuwar Yan Africa ta kudu dakuma sauran Yan Africa bakidaya a idon duniya bakidaya. Ya kirkiri kundin waqoqi guda 22 cikin shekara 25 Kuma ya kasance Mawaki Mawaki Dan afirika mafi rinjaye dayafi cinikin Saida kundin waqoqinsa a mafi yawan lokuta[1]
Lucky Dube | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Lucky Philip Dube |
Haihuwa | Ermelo (en) , 3 ga Augusta, 1964 |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Ƙabila | Zulu (en) |
Mutuwa | Rosettenville (en) , 18 Oktoba 2007 |
Yanayin mutuwa | kisan kai |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi, mai rubuta waka, guitarist (en) da jarumi |
Artistic movement | reggae (en) |
Kayan kida |
murya Jita |
Jadawalin Kiɗa | Rykodisc (en) |
IMDb | nm1960001 |
luckydubemusic.com |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Five facts about reggae star Lucky Dube", Reuters, 19 October 2007 S.Africa reggae icon shot and killed – radio Archived 21 October 2007 at the Wayback Machine, Reuters, 19 October 2007