Ibn al-shaikh al-albi
Ibn al-Shaykh al-Libi sunansa na asali shine Ali Mohamed Abdul Aziz al-Fakheri; an haifeshi a shekara 1963 zuwa 10 ga watan mayu 2009 Dan asalin kasar Libya Wanda sojojin kasar amurka suka kama a kasar Afghanistan a 1 ga watan nuwamba 2001 Bayan rikicin taliban, Wanda yasha tuhuma sosai a hannun sojojin amurka Dana kasar Misra domin samun bayanan sirri daga wajanshi. Daga bisani yabada bayanan sirri a dalilin tuhuma a hannun sojojin Misra [1]
Ibn al-shaikh al-albi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ajdabiya (en) , 1963 |
ƙasa | Libya |
Mutuwa | Libya, 10 Mayu 2009 |
Yanayin mutuwa |
Kisan kai Gallazawa |
Sana'a | |
Sana'a | Ta'addanci |
MANAZARTA
gyara sashe"
- ↑ Schecter, Cliff (2008). The Real McCain. PoliPointPress. p. 124. ISBN 978-0-9794822