Grace Akallo (an haife ta a shekarar 1981), ƴar asalin ƙasar Uganda ce, wadda aka sace a shekarar 1996, ta kasance soja ce tun shekarunta na kuruciya a inda takai matakin Lord's Resistance Army. [1]

Grace Akallo
Rayuwa
Haihuwa 1981 (42/43 shekaru)
ƙasa Uganda
Karatu
Makaranta Jami'ar Kirista ta Uganda
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Mai kare ƴancin ɗan'adam
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Tremblay, Stephanie (29 April 2009). "29 Apr 2009 - Grace Akallo at the Security Council". United Nations Office of the Special Representative of the Secretary-General for Children and Armed Conflict | To promote and protect the rights of all children affected by armed conflict. Retrieved 12 May 2020