xHamster kafofin wallafawa ne watsa labarai ne na batsa da kuma shafin sada zumunta da ke da hedikwata a limassol Cyprus . [1] xHamster yana ba da bidiyon batsa da mai amfani da sashen na kafar intanet, samfuran kyamarar yanar gizo, hotunan batsa masu nuna tsiraici da wallafe-wallafen lalata kuma ya haɗa da fasalulluka na sadarwar jama'a. an kafa xHamster a cikin shekara ta 2007.[2] Tare da mambobi sama da miliyan goma, shine shafin yanar gizon manya na uku mafi shahara a Intanet bayan Pornhub da XVideos. Ya zuwa watan Agustan , xHamster shine shafin yanar gizon talatin da ukku da aka fi ziyarta a duniya.[3]

XHamster
Bayanai
Iri dot-com company (en) Fassara, adult tube site (en) Fassara da pornographic actor or erotic model database (en) Fassara
Masana'anta ma'aikatar batsa
Aiki
Kayayyaki
Administrator (en) Fassara Hammy Media, Ltd. (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 2007

xhamster.com


Shafin ya samar da shirin The Sex Factor, jerin shirye-shiryen talabijin na gaskiya wanda masu fafatawa ke gabatarwa don zama tauraron batsa. An misalta shafin da shafin a matsayin wani ɓangare na kamfen ɗin tallace-tallace, kuma wasu gwamnatoci sun yi nasarar toshe xHamster a matsayin wani bangare na manyan shirye-shiryen yaki da batsa na kafar Intanet.[4][5]

Manazarta

gyara sashe
  1. Ben Woods (3 March 2016). "The (almost) invisible men and women behind the world's largest porn sites". The Next Web.
  2. Woods, Ben (2016-03-03). "The (almost) invisible men and women behind the world's largest porn sites". TNW | Insider (in Turanci). Retrieved 2024-06-22.
  3. "Top Websites Ranking". Similarweb. Retrieved December 1, 2021.
  4. "India bans these 63 porn sites, reveals names in its ban order". India Today (in Turanci). 2022-09-29. Retrieved 2024-06-22.
  5. "Other adult websites may face legal action in the Netherlands after xHamster ruling | NL Times". nltimes.nl (in Turanci). Retrieved 2024-06-22.