Seydou Koné an haifeshi 1 ga watan janairu 1953 a garin Dimbokro[1] Wanda Aka fisani Alpha blondy Kuma ya kasance dan asalin kasar ivory coast, babban Mawaki Wanda ya shahara a duniya. Mafi yawan wakokinsa sun shafi siyasa da mu'amalar rayuwa ta yau da kullum Kuma yawan wakokinsa yafi yunsu da yaren Dyula faransanci dakuma yaren turanci daga bisani yakanyi amfani da yaren larabci dakuma yaren Hebrew

  1. "De Dimbokro à Monrovia". Alphablondy.info. Archived from the original on April 2, 2012. Retrieved April 3, 2012.
Alpha blondy
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara