Aston martin
Aston Martin Lagonda Global Holdings PLC kamfanin ne na kasar birtaniya daya shara wajen kirkira motocin Hawa na alfarma Da kuma na kwalisa, an kirkira wannan kamfanin a shekarar 1913, mallakin Lionel Martin da Robert Bamford, kamfanin nan ya cigaba da bunkasa ta hannun David Brown [1]
Aston martin | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | automobile manufacturer (en) , kamfani da public company (en) |
Masana'anta | automotive industry (en) |
Ƙasa | Birtaniya |
Aiki | |
Ƙaramar kamfani na |
|
Ma'aikata | 3,000 (2022) |
Kayayyaki | |
Mulki | |
Shugaba | Lawrence Stroll (en) |
Babban mai gudanarwa | Amedeo Felisa (en) |
Hedkwata | Gaydon (en) |
Subdivisions | |
Tsari a hukumance | public limited company (en) |
Mamallaki | Investment Dar (en) |
Mamallaki na | |
Financial data | |
Haraji | 1,381,500,000 £ (2022) |
Net profit (en) | −527,700,000 £ (2022) |
Abinda ake samu kafin kuɗin ruwa da haraji | −117,900,000 £ (2022) |
Stock exchange (en) | OTC Markets Group (en) |
Wanda ya samar | |
Founded in | Landan |
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ How Aston Martin Became Integral to James Bond's Screen Legacy". Variety. 16 May 2023.