James hadley chase
James Hadley Chase an haifeshi 24 disamba 1904 zuwa watan Febwiru 1985. Ya kasance mawallafi na littatafan Turanci. Sunanshi na haihuwa ya kasance René Lodge Brabazon Raymond ya shahara ta bangaren rubuce rubucen qirqira da hiqaya, kasantuwa a Hakan yabashi girma Wanda ta bangaren rubu rubucen nishadi a fadin Dunia a mafi yawan lokuta a Yankin turai [1]
- ↑ Frank Northen Magill (1988). Critical survey of mystery and detective fiction. Salem Press. p. 319. ISBN 0-89356-486-9.
James hadley chase | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Landan, 24 Disamba 1906 |
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland |
Harshen uwa | Turancin Amurka |
Mutuwa | Corseaux (en) , 6 ga Faburairu, 1985 |
Makwanci | Vevey |
Karatu | |
Harsuna |
Turancin Amurka Faransanci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, Marubuci da marubin wasannin kwaykwayo |
Employers | University of Tasmania Launceston Campus (en) (1 ga Yuli, 2002 - |
Sunan mahaifi | Ambrose Grant |
Artistic movement | detective fiction (en) |
Aikin soja | |
Ya faɗaci | Yakin Duniya na II |
IMDb | nm0153777 |