Tiécoro Bagayoko
Tiécoro Bagayoko, soja ne Dan asalin kasar Mali. Ya amshi mulki ta hanyar juyin mulki a shekarar ta 1968. Ya kasance babban darekta na kula da harkokin tsaro na kasar Mali. A lokacinsa ansamu yawan rikice rikice da yawan asarar rayuka dakuma yawan takura da kuntatawa. Anka mashi a shekarar 1978 da a daure shi a gidan yari tare da hoto Mai tsanani a gidan kaso na Taoudenni, a Inda ya mutu a shekarar 1983.
Tiécoro Bagayoko | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Goundam (en) , 19 ga Yuli, 1937 |
ƙasa | Mali |
Mutuwa | Taoudenni (en) , 26 ga Augusta, 1983 |
Karatu | |
Makaranta | Prytanée militaire de Kati (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa, soja da fighter pilot (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Konaté, Moussa (1990). Mali: ils ont assassiné l'espoir: réflexion sur le drame d'un peuple (in French). L'Harmattan. p. 143. ISBN 978-2-7384