Pulaar (a cikin Adlam, a cikin Ajami) yare ne na Fula wanda mutanen Fula da Toucouleur ke magana da farko a matsayin yare na farko Wanda yafi kowane yare shahara a yankin kwarin Kogin Senegal wanda aka fi sani da Futa Tooro da kuma kudu da gabas. Masu magana mafi hikimar zance da yaren pulaar, waɗanda aka sani da Haalpulaar'en mazauna a kasar Senegal, Mauritania, Gambiya, da yammacin Mali. Manyan masu magana da Pulaar guda biyu sune mutanen Toucouleur da Fulɓe (wanda aka fi sani da Fulani ko Peul). [1] Pulaar ita ce yaren gida na biyu da aka fi furtawa dayin magana a Senegal, kasancewar yare ne na farko ga kusan kashi 22% na yawan jama'a na amfani da yaren. Wannan yana da alaƙa da kashi 23.7% na ƙasar da Pulaar tanada yawan kabilu na yawan jama'a. yaren pulaar na ɗaya daga cikin yarukan ƙasa na Senegal mafi shahara tare da wasu 13.[2] An shigar da shi a matsayin harshen hukuma, Wanda ya kasance a hukumance na Senegal ta hanyar dokar Shugaban kasa a shekarar 1971. [2] Akwai kusan sanannun yaruka 28 na Pulaar, mafi yawansu suna fahimtar juna.[3] Yaren Pulaar, da sauran yarukan Afirka ta Yamma, galibi ana ambaton su a ƙarƙashin kalmar laima 'Fula'. Pulaar a matsayin harshen magana, duk da haka, ba a yawan ambaton shi a matsayin 'Fula'.

Pulaar
Peul (Faransanci)
PulaarPage Samfuri:Script/styles adlam.css has no content.Sadarwar Fuuta Sadarwar

Page Samfuri:Script/styles arabic.css has no content.Sadarwa ta Tsakiya__hau____hau____hau__
Page Samfuri:Script/styles adlam.css has no content.Sanya ta gaba
'Yan asalin ƙasar  Guinea, Guinea-Bissau, Senegal, Gambiya, Mali, Mauritania
Ƙabilar Fula, Mai taɓawa
Masu magana da asali
Miliyan 6.3 (2014-2022)  
Iyalin harshe
Tsarin rubuce-rubuce
Larabci (Ajami) Adlam scriptFula haruffa

Harshen Fula
Lambobin harshe
ISO 639-3 fuc
Glottolog pula1263

A cewar Ethnologue akwai nau'ikan yare da yawa kasar, amma duk suna fahimtar juna a dalilin Yan uwa taka ta kusa.

Manazarta

gyara sashe
  1. Mc Laughlin, Fiona (1995). "Haalpulaar identity as a response to Wolofization∗". African Languages and Cultures. 8 (2): 153–168. doi:10.1080/09544169508717793. ISSN 0954-416X.
  2. 2.0 2.1 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0
  3. "Pulaar" (PDF). National African Language Resource Center – Indiana. 2020. Archived from the original (PDF) on 22 March 2022. Retrieved 13 October 2020.